Download Complete Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 101-105 Hausa Novel PDF

YAR AIKIN KARUWAI 2
MATAFIYA

BOOK 2

101-105

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN

GARKUWAR MATA
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na ‘Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace ‘yar gayu ce mace ‘yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci

Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki ‘Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da ‘boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau’in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata ‘Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni’ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai ‘Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki

PAGE NAKU NE
Abban Hanifa
Rukey Mu’az
Haddy
Yar gidan Tafida
Farida Danladi
Shalele
Shehuhassana
0706571
Mameiy Ghali
Silent Queen
Maman Muhibba
Aeeshatuu Yabagee
Aisha s maibanky
Maman Alameen90
SummynDaddy
Pharry
Shafa’atu Barde
Layuza Yusuf Adamu
Deejah ce

Baso Ido ya zaro yace karya Mijinki ne yake Miki karya? Kiyi gaggawar tuba domin kin shiga cikin fushin Allah,Omaira ta zauna a saman bed tana sheshekar kuka tana Kiran Mubaraq Dinaaaa…….Baso ma da kalar kukan yace ganiiiiiiii……harara ta watsa masa taci gaba da kukanta tana cewa ni gidanmu zan koma Kaduna
Gefenta Baso ya zauna ta zabura ta matsa can nesa da shi tana Shan kunu,Baso shi dariya ma ta bashi ya hade rai yace to ke ya akayi ne ji mana ko baki gane bane, yawa kike fa ya kike da suna ma? Omaira tace gaskiya wannan ba Mubaraq bane shi ba haka yake ba me aji ne ga iya kalamai ga iya kula da mutum kawai Kai kazo min a Dan jagaliyarka, na fada Miki fa dama ko kina so ko bakya so Inshaallah sai na aure ki ke kina tunanin kawai naci zan ta yi Ina binki lallai baki San Omar Baso ba,Omaira ce ta juyo idonta jajir ta sha kuka ta Kalli Baso da karfinta cikin zafin nama ta fado jikin Baso sosai ta janye a hankali cikin masifa tace badai akan jikina kake so na ba sex ko sex shi kake so to kayi tunda shi kake so,a hankali Baso ya kalleta da mayun idanunwansa yace tunaninki sabo da Sex zan aure ki? Yanzu akan sex wa zaiyi aure,matan banza gasu nan Baja Baja ba ko sisi ma zan samu mace,akan nama ko ice cream, yogurt ma mace zata iya baka kanta akan abinci,dari biyar ma ke makwaftanmu ma nan Yar Sayyada zata bani kanta ina Kiranta tsaf zanyi Sex,ko da ni bana Neman mata bare nayi aure sabo da sex,

Idan ma na aureki sabo da sex ai Sadaki na biya ko kina so ko bakya so zan iya yi,ke in bana sonki da gaske kin Isa na bata lokacina a kanki,Idan a baya ne fa akan ki bani mace gwara ki siya min wiwi yarinya ta fi min mace,ki Kalli Salma mana kinga dai ta Kai mace ta gaske ta cancanci a so ta amma ko kallon kwaf bana mata,da Ina so da Salma zan aura tuntuni,Zaki ce wani Sex nake so nayi dake ni Kuma akan sex zan tsaya Ina wannan wahalar ance Miki Dan iska yana bata lokacinsa ai kuwa da sha’awa ta kashe shi bai samu ba, Omaira tana shesheka tace

Amma dai kasan kayi wasa da hankalina ko,yace ni bakiyi wasa da nawa hankalin ba akan Dan iska ni Mubaraq kika ce bakya son Omar Baso karshe dai nine Mubaraq din,mayaudari tace yace a haka dai ake son Mubaraq Anji soyayya an zurma to Baso ne sai dai ki mutu,Omaira ta fara sabon kuka wlh bazan so ka ba sai ka dawo Mubaraq,Baso yace Ina nan a Omar Baso bazan wani dawo Mubaraq ba kuma kina min rashin kunya na lallasaki.

Mu kuwa bayan mun dawo cikin dare muna tare dukkanmu a daki Rahma da Raheemah sai Umma suna dakin Umma sunyi bacci,Wanka mukayi,Cele tace Allah sarki Ahsan ana can Antena tana ta gararanba ita kadai,Nazifa tace Cele wlh kin lalace kin zama marar kunya da ba ruwanki,Bilkisu tace ni tashi ma zanyi na bar musu dakin wallahi,Cele tayi dariya tace Miracle ce ta lalatani,Nace a gidan uwar wa ba ruwana,Nazifa tace to su Omaira ana can nifa har yanzu da Abba yace ai Baso ne Mubaraq Ina mamaki,dariya mukayi nace gaskiya Baso yayi to ko Nawwar bai San shi bane sai bayan an daura Auta yake bashi labari Auta ya sani da Abba,itama Umma din sai da aka daura Abba ya fada mata ai munji Dadi,Omaira ana can zata ga ae yane,Cele tace ubangiji yasa Baso kar ya bari Omaira ta kwana lafiya yau samu local government Yar iskar yarinya.

Cele tace wai miracle maganin nan a gida kika barshi nace wai ke baki da rayuwa sai kin tambayi Dan Iskan maganin nan ko kece kika kirkire shi ai sai haka,Cele tace Umma zamu bawa ta koma wajen Abba da kafa Daya, Nazifa tace wlh Idan kika bawa Umma sai kinci uwarki sa’arki ce Ina laifin ma Abba din ya dawo yana bibiyar Umma ko zasu shirya tunda ya shiryu,nace wlh baza a bashi ba wannan ai iskanci ne sai dai ta bawa Kakanta,Cele tace kamar da kasa wlh sai na tsuma Kaka,abinda yasa nake so ya auri Yar me Kwari kunga kaka ba irin tsohon nan bane da sauransa tunda dama maza yawanci kannensu suke aure Zaki ga Namiji ma ya bawa mace shekara goma sha to ya kika ce Maman Sabreen tayi ai,Kuma advantage kinga Saudi zamu tafi dasu ta waye ta Saba da kudi zata Kara gyara Kaka ni wlh tayi min Kuma da gaske nake,da nasan garinsu ma sai naje da kaka Neman aure sai dai Sabreen taji labari,Nace Ina da Address zan baki.

Cele kwanciya tayi tace missing din Ahsan nake yi da yanzu muna can room dinmu
Nace ke dai bari gobe ni da wuri zamu tafi ko ya kika ce? Muka tafa da Cele tace muna gama gyara gidan nan sai tafiya bari nayi sauri nayi bacci,Nazifa tace mu dai muna da Yan Iskan kanne a gidan nan,Cele tana dariya harda rufe Ido da hannu tace Ina tuna wani abin ke dai bari sai na fara zama wet,Nace kina da lafiya Yar nan ba sanyi ko kina da shi ya labe ne,Cele tace bana sake da amfani da ruwan zafi ai Ina tsuma wajen kinga shi yasa Idan dandanon Lipton ne akwai ciki wannan shegen Shan shayin na larabawa ya rage,ga dandanon maggi da curry,ga Zaki sugar gashi so milky and creamy komai a kwai,muka yi dariya nace sannu sarkin karya,Nazifa tace wlh Cele kunya kike bani ke da Rabi,Rabi zata yi magana Cele tace yi mana shuru munafuka kinfi kowa iskanci ni na taba ganin Yan iska ma irinku kunce ku bautar Antena kuke ba aure ba,wayar Cele ce tayi ring ta daga tace Allah sarki bawan Allah kin ganshi yana Kira ya kasa bacci bana kusa,ta daga tare da yin Sallama ya amsa Ina sonki ya fara furtawa Cele,Cele hannu ta mikowa Rabi tace rikeni rikeni Rabi zan fadi kauna zata kashe ni harda wani tangadi da layi kamar Yar maye tana zaune,Ahsan yace nayi missing dinki ta samu gadon bayan Rabi ta dada mata duka,na gantsare nace wannan ai iskanci,ya sake Kiranta da my love bani da kamarki a duniya,Cele tace ubanki Aunty Nazifa ta doki nazifa a kanta wai duk murnar soyayya ce.

Yana magana kasa kasa tana nuna mana wayar da yatsa tana magana kasa kasa yace ba wata sai ni da larabci yake fada,Kai ta dafa da hannu Daya tace Kai na zai tarwatse,Nazifa tace wlh sai na fadawa Umma tunda Ina yayarki kika zageni sabo da ni sakuwar ku ce Kun rainani zaku gane kurenku,Ina dariya nace Nazifa a haka gaki kamar Saliha sai iya shege fal ciki wlh Aunty Bilki sai na ganta shuru shuru kamar bata son Antenar nan,Nazifa tace inji ubanwa karya take pretending ne wai ita babba, bata tafiyar kwana sai dole Kai ku Rabu da Bilkisu inda kuka ganta muzuran banza ne wai ita babba,Cele ce ta jawo Abdullah duk cikin love na fisge Dana nace haka kawai ki balla min yaro dan wulakanci bacci fa yake,baya ta juya mana tana ta uban waya har muka yi bacci muka barta nan amma tashin mu take ku tashi kuji.

Auta kuwa Nawwar ne ya tula masa aiki ya tura masa a system yace ya cike su kafin gobe,yana zaune yana ta fama a laptop,Salma ce ta kawo abinci ta jere a gabansa,Bai ci ba tace tun dazu nake fama da Kai Kaci abinci Kaki,zan ci ne ya furta ba tare da ya kalleta,waya ya dauka ya Kira Nawwar yace duk sai an Saka sunan kayan a sama? Yace ae haka yanzu har yanzu baka yi nisa ba Idan baka cike ba kafin safiya wlh sai na dakatar da salary Dinka,Auta yayi dariya yace ai ba a karkashinka nake ba shi yasa Baffa bai kaini wajenka ba yasan mugunta zaka min,kana nufin bazan iya sawa a hanaka ba? To ka Dakatar mana Yaya ni da Nake da Baffa da Mami har yanzu ko cefane ban fara da kaina ba komai sai dai a kawo in Banda kayan Miya ni me nake siya ko nama ba siya nake ba bare kace zan sha wahala,zaka yi bayani wlh Idan baka yi aikin nan ba saura ka tsaya soyayyar banza,

Auta waya ya kashe yaci gaba,Salma ta sake cewa abincin fa bana so ka zauna da yunwa,Kallonta yayi yace Yaya Nawwar jaraba gwara nayi masa sai ya hadani da Mami tace shashanci nake yi,Salma tace to Kaci abincin tukun sai Kaci gaba Kuma ina da Assignment Nima zaka koya min,Auta yace Auta Busy man ga local government na jirana Kuma a’ah,Salma tayi murmushi tace a barta ta huta yace bazan iya ba sai na shiga sakateriya Ina da special assignment a cikin Office dina,Salma dariyarta tayi tace nifa Industry ce Dani,yace ai yau mangyada zamu sarrafa ko? Salma tayi serving abinci ta zauna a gabansa ta fara bashi a baki tace ci gaba da aikinka naga ba ci zaka yi ba Idan na kyaleka,Auta dan gata ana bashi abinci a baki yana aikinsa,Salma tafiya tayi bayan ta Maida kayan kitchen wanka tayi tare da yin Shirin baccinta cikin wata Yar iskar kayan bacci Dan guntun wando da Yar riga yar mitsil tana zuwa ta wuce kitchen Auta ya bita da kallo System din ya rufe baiyi abin kirki ba yace na gaji bacci zanyi,ya tashi yayi tafiyarsa ya shiga bedroom yayi wanka tare da Shirin baccinsa,

Salma ta shugo tace ya naga ka tashi yace na’am gani nan,tace wa ya Kira Kuma kake cewa Na’am haka nan? Auta yace kirana ake a local government ko ke baki ji ba? Salma tayi dariya tace me aka ce? Yace Dan Kira ake min siii siii,Ya ja Salma saman bed suka fada saman gadon suna dariya tace to kaje mu tafi tare yace dole ne, kissing suka fara da zafi zafi,Salma tace wai a Ina ka iya ne Kai?Auta yace a duniya gashi na koya Miki kema,suna sarrafa juna sun haukata kansu matuka,Salma sai kukan Dadi take sha,Auta yana Shan uban Kira,Auta ya fara aikinsa Salma cewa take Karka yi satisfying da wuri,Auta yace karki zugani ki Daina fada bana dadewa in kika ce haka kina cewa kawai aci gaba,sai da suka gamsu Auta yace wayyo Mami Autanki ya zama Dan duniya kullum Ina nan a babban Office dina,

Salma tana karo karfin ac tace wlh Auta mamaki kake bani ka iya haka sosai Kai gaskiya Dan tasha ne yanda kake sukurkuta min Kai,Auta har wani fasa Kai yake yace Autan Auta,ga Autar Auta ke ai dole aga dai dai,sai da suka yi wanka sannan yace dakko min laptop naci gaba da aikina,tace kace bacci zaka yi? Ai nayi gashi nan munyi na tashi,murmushi tayi taje ta kawo masa yaci gaba da aikinsa yace a taimaka min da fruit’s taje ta kawo masa.

Bazan gaisheka ba Abhulkhairi Idan zaka hakura ka hakura tun Ina Amarya kake min nacin gaisuwa ban Saba ba sai dai ka gaishe ni,kaje kaji da dalibanka da masu binka Sallah su sai su gaisheka,duk gaisuwar da dubban mutane suke maka bata isheka ba sai tawa, Murmushi Abhulkhairi yayi yace kullum sai an min gorin local government,Star tace to ba kalar wazifar da baka yi Idan kana ciki wannan ai itace babbar gaisuwarka amma Kaki ganewa sai nace Ina yini Ina kwana shine

girmamawa da so,ni bazan iya ba,Yanzu fa ka gama kwasar Dadi amma Kuma Jira kake na gaisheka akan wanne dalili,ga wahalar cikinka ga sauransu gaisuwar ma bazan huta ba sai nayi ni da nake da ciki ai Kaine ya dace kaji lafiya ta,Idan gaisuwar kake so to zabi Daya ko local government gaisuwa, Abhulkhairi cike da ladabi yace na zabi local government din ga inda tauraro suke,Star tace yawwa dan girman Allah ka daina cewa bana gaisheka Idan naga dama zan gaisheka ai Babu dole gaisuwa a aure ku dama malaman nan Kun fiye gargajiya nifa ba wani girman rawaninka nake gani ba ato duk da baka yin rawanin ko kana yi ma ba zanga girmansa ba …naji ki rabu dani haka dan Allah naji Local government ta isheni,

Star tace ai Kaine,ban taba maka complain ba wlh ko da Ina da ciki watarana bana son Antenar nan a dole nake sonta sabo da jin dadinka amma Kaki fahimta sai gaisuwa,yo gaisuwar me,yace Dan Allah zance ya wuce ni kici gaba da agaza min da akwatin gidan jona Antena, kyale gaisuwar,Star tace to yafi maka,yace to kiyi murmushi mana tayi murmushi yace ko ke fa tunda na zama Mijin tace ya zanyi a gida bani da katabus a waje Kuma ina muzurai Ina zare Ido,ai haka ake son namijin kwarai cewar Star,ban mu tafa ta Mika masa hannu suka tafa kadan.

Washe gari tun safe Nawwar yake Kiran Auta wayarsa bata shiga, bai tura masa aikin ba,shi Auta ya gama aikin kaf ya manta ma bai tura ba,Nawwar gidan Yazo da Kansa ya iske su Ball ma suke yi shi da Salma yana ta cinye Salma yana zuba mata yanka ta gaji ta ruko kugunsa,Auta yaji horn yaki fita yace Wanda ya matsu ya shigo,Nawwar ne ya turo gate din ya ganshi a bude dake babu me gadi yanzu tukun,Nawwar yace Kai Auta wanne irin Dan Iskan yaro ne Kai ka Raina mutane Dalla dakko min ya ja tsaki ya juya ya fita,

Salma tace sorry Yaya,Nawwar yace ke baza ki dinga masa fada ba,Salma tace Ina masa baya ji ne tana dariya,Auta ya dakko laptop din ya Mika masa yace na gama zaka gani sai ka tura na karba Idan ka gama,Nawwar ya fisge ya tafi,Auta yayi dariya yace Idan Ina maka abinda kake so aiki zaka dinga jibga min,Salma tace na manta kifi ya kare,yace Abba zai sa a kawo ai Dan gata kika Aura,Salma tace wlh bazai yuwu ba wannan ai sangarta ce muje shopping da kanmu dama ai Ina bukatar wasu abubuwan na girki na rubuta muje da yamma,yace to ba damuwa.
Da yamma gayu suka dauka da Auta a motar Salma suka fita itace take driving Auta yana koya mata ta dan fara iyawa,suna hanya Salma tana cewa wayyo ga gingimari nan trailer Auta wayyo zan iya wuceta kuwa,Karki Mana Overtaking ki kashe mu tafi a hankali har suka wuce suna yin gaba wata tanker tazo Salma ta saki Ihu gata nan gata nan ni gabana faduwa yake,sunzo Zasuyi youturn Salma ta wuce wajen,

Auta yace kin wuce fa slow down ta gangare kasa a hankali yace reverse,Shima da kyar tayi sannan ta tafi youturn,Glass ta sauke motoci suna wucewa tana cewa Dan uwarku ku wuce shegu duk Kun tare min hanya,Auta ji can Hannun fa ya cika makil da motoci sun tare hanya ni ta Ina zan wuce,Auta yace ki Daina tsoron nan fa da haka Zaki iya oya ba mota muje,Salma ta kasa motsa mota tace tsaya waccen ta wuce,kaga wata ma ta taho,Katuwar mota ce tazo Salma tace shegiyar motar nan ta tsaya a kusa dani ta dameni ni,Sai da mota ta zama babu a titin sannan Salma ta iya tafiya,tana tafiya tana zage zage ita an tare titin ba hanya,Mun dawo da Cele na fito zanje shopping Nima kawai ban San ma Salma bace ta leko tana ta dura min ashar wai na tare mata hanya,sai da nayi parking a mall din naga Salma tayi parking ta fito tana cewa na gaji wash na sha fama a titi,Auta yace Miracle fa kika dinga durawa Ashar, nace Salma dama kece haka ake tukin saura kadan ki buga min mota,Salma ta fara dariya tace wai dama kece gaskiya Aunty kin iya mota kinga yanda kike shuuuuu a titi kina gara mota har kinfi mazan,Ina Baby?nace Nawwar ko wa? Salma tace Abdullah Yaya Nawwar din zan Kira da Baby,Nace ai ni bani da Baby sama da Nawwar,Auta yace Cele ta dawo?

Nace tare muka dawo tana wajen mijinta,Auta yace kafarki bata zama shine daga dawowa har kin fito sabo da kin shanye Yaya an mallake shi,yanzu zaka Ganshi za a sauke min abina sai Yazo zan shiga shopping,sai kuwa ga Khaleel ya sauke Nawwar ya wuce,Auta yace lallai Mijin tace a haka a dinga mana muzurai muje suka tafi ciki, sai da Nawwar ya dauki Abdullah sannan muka shiga ciki,Auta su tuni sunyi ciki,Da Yar karamar jotter dinta suna bi layi layi suna siyen abinda ta rubuta suna gamawa suka tafi zasu biya kudinsu Nawwar yace Kai kuje zan biya,Auta yace baza a biya min ba a dameni da gori watarana ace ana ciyar dani,Nawwar yace biya abinka Nima karambani na ya ja min,Auta ya biya kudinsa ya Kalli Nawwar da tsokana yace magidanci guda dani gododo sabo da lalacewa ace maggin Miya sai an siya min ai da nayi asara ,Nawwar murmushi yayi yace tarkacen curry ne fa,Auta suka tafi abinsu wannan karon shi ya tuka motar ya gaji da Halin tukin Salma.

Abba ne ya Kira Cele a waya tana hotel lokacin tana jikin Ahsan ta kashe Kiran ta Kira shi back,Bayan sun gaisa tace Abba fatan lafiya? Ina fa lafiya Cele Dan Allah ki wuce min gaba na yarda dake ku tayani rokar Umman ku ta yafe min ta dawo gidana a daura mana Aure tunda da sauran igiya,Cele taji Dadi tace Abba kasan Halin Uwa haka kawai a Maida aure ta takurawa Umma,Abba yace kwarankwatsa dubu ta tuba tunda kika ga Uwa tana hawayen nadama ai taji wuya,yau fa bayan tafiyar ku tace zata je ta nemi yafiyar Umma,Cele tace to Kai fa karfa ta dawo ka wulakantata Abba,

Kash kash Cele ya kike wannan zancen bazan sake wannan kuskuren ba ai Allah ya nuna min ishara a kanku,yanzu Idan ta dawo gam gam zan rike ta wallahi bazan sake ba na tuba yanzu Kuma ai abin farin cikinku ne Kuga Iyayenku tare suna zaune lafiya,nace a’a mu ba ruwanmu ko wacce tayi aurenta iyakaci Idan munzo kowanne muje gidansa ai mu ko ku shirya ko baku shirya ba duk Daya a wajenmu ai ba nono muke sha bare mu damu,Cele a ranta tace na shanu yanzu ai mu yanzu sai dai a sha namu,a fili tace zanyi iya yina,Abba yace kisa baki kinga ke ana jin maganarki,Cele tace ka fadawa Miracle Abba ta Dan fini iya kalamai yace ai duk na fada musu har su Bilkisu na roke su su taimaka min,Cele tace an gama Abba Karka ji komai,yace to na gode ki gaida Mijin naki,Cele tace Ina kusa da shi gashi Yana ji yace yana amsawa,Abba yace to madalla ya kashe.
Washe gari Cele ta samu Number din Maman Sabreen a wajen Mami.

Cele Maman Sabreen ta Kira bugu Daya ta daga,Cele tayi Sallama ta amsa tace Ina yini ta amsa suka gaisa sosai,Cele tace kina magana da Rufaida Cele a kasko jika ga Ambassador Alhaji Muhammadu Haladu Kaduna state,Mama dariya ma abin ya bata tace Yan biyun fitsararriya Miracle ko? Cele tace correct,nutsuwa tayi sosai tace wlh Mama karki ji nace Kaka kiyi zaton tsoho ne tukuf ba haka bane nice kawai nake ce masa Kaks sai mutanen gari suke ce masa Kaka amma ba Kaka bane,a gaskiyar magana na Yaba da ke naga Kun dace da Muhammadu Kaks zaku gyara tsufanku shine nace ya aure ki Idan yayi Miki,

Shine Sabreen ta bani hoton ki na nuna masa Ina me tabbatar Miki yanzu da hotonki yake bacci a saman kirjinsa inji karyar Cele,yace komai yayi perfectly,yace sai kyawun hali nace kar ya damu duk da cewar a baya an tafka kurakurai da Yan tsiyataku haka amma yanzu an gane gaskiya an saduda nace yanzu ma lahirarki kike nema ki samu Mijinki kiyi zaman aure aci gaba da bautawa Allah,ga Yar Antenar nan kullum available tana katararki,,to kinga aure shi nufi ne na Allah a hakura da waccen rayuwar a dawo a kafa sabuwa zai fi,zaman ya Isa haka darajar ya mace gidan mijinta kar kice kin girma ba a girma da bautar Allah aci gaba da raya sunna,kinga dama ga sanyi gaf yake da shigowa kin huta kin samu Kaks bargo huta ko ya kika ce,kirjin Kaks faffada ne ruf zai rufe ki
Mama Kai ta jinjina tana dariya tace wato Idan akace jininka to jininka ne wlh duk abinda Miracle take yi shi kike yi kawai kin fita masifa ne ita Kuma ta fiki fitsara na Santa farin sani, wacce kalar magana ce bata fada a gaban mu ai ke naki ma da sauki kina Dan sakayawa, Shi wannan Ambassador Kaks din naki da kike zuzutawa har kina min fada irin kamar wata kanwarki yaya yake?

bazan ki ta taki ba ban San waye shi ba,Sai na ganshi Idan ya min,Idan Kuma rubabben tsoho ne to ban shirya Jinya ba,baza ki hadani da jangwangwama ba na aure shi ya kama cuta na zama yar zaman Jinya kwana kadan ya mutu, haka kawai Idan kin san daf da kabari ne ki fada masa ya nemi dai dai shi
Cele tace banga laifinki ba mace da Jan aji aka Santa,ai ni wlh sai kika Kara birgeni Kuma yanzu zamu sake dagewa wajen gwagwarmaya da jajircewa akan ko waye Yazo yace yana sonki,ki ja zarenki sosai shine zamu San mace muka samo,Mama tayi dariya a ranta tace wannan kwai Yar iskar yarinya,Cele tace da wannan number din kike chat? tace ae,zan tura masa yana Whatsapp zai Miki magana, Mama tayi dariya tace ashe har charting yake,Cele tace ya iya ai na Dade da koya masa karatun Hausa wayar ma ya iya abarsa me tsada ce a hannunsa a nan dai Cele bata yi karya ba babbar waya ta siyawa kaka Kuma ta koya masa Whatsapp,

da ita kawai yake magana a ciki amma fa Idan ta tura message sai ya yini yana Abu daya nai iya karantawa ba, sai dai Voice ,sabo da sai an Dauki lokaci yake gani dai dai sabo da karfin Ido ya ragu ya dinga dunu dunu kenan.
Cele tace yanzu tunda a gida kike karkashin Yan uwa Data ma wahala zata dinga Miki,Mama a ranta tace wallahi Data ma 200 ma gagarata take yanzu sai Sabreen ta tura min,badan Sabreen ba da yanzu ma bazan ganu ba sabo da wahala abinci ma da kyar ake bani a gidan nan wai Kuma ace gidan Dan uwanka ne amma Dan abincin baza a iya ciyar da Kai ba,ba wulakancin da ba a min ko tsohon ne aura zanyi na huta.

Cele ce ta katse mata tunani tace turo min accnt number dinki ki tabbatar da gaske muke,Mama tace ayi haka da wuri haka? Cele tace karki ji kunyar komai ko mene za a Miki,Mama harda Dan Jan aji bata tura da wuri ba sai washe gari wai ta kama mutuncinta kar ace mata lashe money,Cele dubu ashirin ta tura mata,ta kirata tace kin gani? tace Yar nan da yawa haka,Cele tace ahaf kadan ne wannan sai kin shigo dadi kan dadi ga Antena ga abinci,Idan naga dama fa a saudiyya Zaku zauna ke da Ambassador Kaks,Mama ta zaci wasa Cele take yi tace ke yar nan a Nigeria ma mu samu mu wanye lafiya,Cele tace zai kiraki a waya kafin muzo, tace to sai na ji shi.

Amaryar Omar Ido yayi ja ta mike ta shige toilet abinta,Omar yana binta da kallo ya saki murmushi ya nuna Kansa yace shege Omar wa yace da mu ba mu ba?ba yawa ba yawa ya mike yace saura next target Zaki sakko ma ki fada son Omar, fita yayi ya koma dayan bedroom din yayi wanka da brush ya shirya cikin wata Riga me fadi marar nauyi Yan kanti na bacci da gajeren wandonta ya taje sumarsa wacce an tara da yawa an kwashe gefe da gefe sannan sumar Kuma an wani kwanannade an mata wani murde murde,turare ya sha yana bulbula kamshi me sanyaya zuciyar mutum,Omaira da sauri ta shirya a gurguje wai kar ya ganta ta Saka rigar baccinta harda da Saka ta mutunci Riga da Wando dogo,gashinta Wanda yasha gyara sake gyara shi tayi ta Saka hula pink kalar kayan baccin ta shafa turare tayi sauri ta haye bed tare da lullube Rabin jikinta da bargo,tana kallon dakin yaji kaya masu kyau,gadon wani hadadden gaske a ranta tace ya dai iya zabe.
Omar ne ya shigo dauke da tire da kayan makulashe daban daban a Kai,a jikin drowa ta gadon ya ajiye tire din ya haye gefenta ya dan janye gefen bargon,Omaira ta bata rai tace wai me zaka yi ne nifa bazan kwana da Kai ba ato ka sani ma,Omar ya tsaya ya kalleta yace nifa ba wasa nazo ba abinci zaki ci,Salma ta fada min tun safe baki ci komai ba sabo da murnar an daura aurenki da Mubaraq,Omaira taji wani haushin kanta dama da za a daura Auren tun ana gobe tace baza ta sake cin abinci ba sai ruwa sai an kaita gidan Mubaraq a can zata ci abinci sabo da murna,ba yanda ba ayi da ita ba ita ba,tace baza ta ci ba sai a gidan Mubaraq
Baso yace to gaki a gidan Mubaraq Omar,

Ya dakko abincin ya zuba Madara a glass cup ya Kai bakinta yace gashi,Kallonsa tayi ta sake murtuke fuska tace bazan ci komanka ba gwara na mutu,ajiyewa yayi ya sake tsura mata ido yace don’t be stubborn mana nasan yunwa kike ji,kiyi hakuri kici please,ta kafe shi da Ido Shima haka,yace uhum badan ni ba nasan na bata Miki rai bai dace nayi wasa da hankalinki ba amma ki daure dan Allah badan ni ba,ni bazan ci ba ai yanzu ba abinda zaka fada yayi tasiri a wajena,bargon ya Bude ya shiga ciki ya kwanta sosai tare da dora Kansa a kirjinta,tace wai mene haka ka tasar min daga jiki,a hankali yace gwara ma kici Idan Zaki ci Idan ba haka ba wlh sai dai mu kwana a haka,banza ta masa ya fara kokarin tube mata kaya ihu ta saki yace gwara kici ko na Miki tsirara na Kalli komai da kike wani boyewa,da sauri tace zan ci,dakatawa yayi ya dakko tire din ta zauna daram kafafunta suna cikin bargon a cinyarta ya dora mata yace fara ci to,tana yatsina yace ko sai na baki a baki ne? tana zuba masa harara tace zanci da kaina,yace to fara,ta fara cin naman tana kunkuni,yace na ci Nima?

Ni bazan ci da Kai ba ungo abinka tunda haka ne,yace Allah ya baki hakuri ci abinki,taci gaba da ci yana ta kallonta kamar maye harda zuba tagumi kawai ita yake kallo kamar zai cinye ta,yace kanwar Cele kanwar Miracle matar Omar Mubaraq ya tuntsire da dariya yace yarinya taji soyayya gaskiya ya kamata ma kiyi min kyauta,Omaira ta fara hawaye zata Daina cin abincin yace kina ajiyewa zan Miki tsirara wallahi kinji na rantse sai sanda na tabbatar kin koshi,taci gaba da ci harda jawo pillow ta ajiye a tsakiya tsakaninta da Omar kar ma ya gogi jikinta ta raba tsakani wai,Baso yace maza ki gama yau akwai burar….

a kan gado,harda ashar, Omaira ta kalle shi yace ba yawaa yau sai ance Assalatu jama’a,yau makwafta ma sai sun san Omar yayi aure akwai bed Matter ko ya kika ce my vitamin c? Yau sai Ocean inyi iyo da ninkaya,Omar harda yi mata wani irin kallo suna hada Ido ta dauke Kai zata yi kuka yace kiyi sauri yau akwai Bed activity, Kutmar dumadu yau akwaita a gidan nan,Omaira ta tsinke da lamarin Baso ta fashe da kuka tace Dan Allah ka barni naci abincina in peace,Baso yayi dariya yace ni na hanaki ci ne dama kidane dai Zaki sha shi yau yau a saman gadon nan,Omaira ta saki sabon kuka

 

 

FAST DOWNLOAD

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 5

The most reliable and easiest way to obtain the completeMatar Damisa Book 1 Chapter 5 isto purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete Matar Damisa Book 1 Chapter 5 in Portable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the completeMatar Damisa Book 1 Chapter 5booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an email containing the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.