Download Complete Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 106-110 Hausa Novel PDF

’YAR AIKIN KARUWAI 2
MATAFIYA

BOOK 2

106-110

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN

*MISKI 3in1 Alfirdaus*🌹 Albishirinku💃 original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al’ada inda hali za’a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne 🔥 🔥 ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan🙈 sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari 🙍‍♀️👱‍♀️

Page naku ne
Salmah Oniyangi
Ummu Sulty
Shatourh
Murjamashi
Ummmu Afnan
Ashadangile974
Alhmdillah
Hanan Sulaiman
Bilkisu M Momy

Omaira duk ta tsorata,Baso yace ba ni kikewa rashin kunya ba,na daina dan Allah kayi hakuri ta furta da sauri,ganin ta tsorata yace tsokanarki nake yi ki kwantar da hankalinki ba dai ke Mubaraq kike so ba? Omaira tace ae yace to an gama Mubaraq zai zo,tana gama cin abincin yace kin koshi? tace ae fuska a murtuke,dauke tire din yayi tare da ajiyewa gefe yace bari naci ragowar tashi tayi ta shige toilet da wayarta a hannu,bakinta ta wanke sannan ta Kira ni,dagawa nayi nace Omaira ya akayi Antena taki shiga ne ki shafa Vaseline zata yi ciki,

Nawwar ne ya kalle ni yayi dariya harda rufe Ido wai kunya, Omaira tace ba fa haka bane ke Aunty nace to yane akan aikin banza kika kirani dama mufa ba a Kiran mu Idan ba harkar Antena bace yarenta muke ji mu yanzu ita kadai ce take fada mana Muji,Omaira tace nifa ban gane ba ne ya za ayi naga Baso ba Mubaraq ba,kin fi kowa sani ai ni Kya tambayeni sanda muka ce ki so Baso ai kin yarda kika yi ke sai Mubaraq to Omar Baso shine dai Mubaraq yarinya karki mana fuck up a bawa Baso komai,Omaira tace wlh bazan yarda ba ni ba ruwana da shi,nace ai shike nan zamu gani,ki Kira Cele ta baki shawara,Omaira wayarta ta kashe tace Cele ce zata bawa wani shawarar kirki duk Yan Iskan yayye ne ku,a haka ta Kira Cele tayi ring yafi biyar bata daga ba sai Kuma ta daga, daga baya tace ya akayi ne wai ki damu mutum,tace ashe Aunty Baso ne Omar Cele tace to da uban waye Idan ba shi ba,yanzu me zan Miki?

Aunty shawara Zaki bani,Cele tayi dariya tace ki tafi ki rungumi Antenarki ki mata ladabi da biyayya,waya Omaira ta kashe sai na sake Kiranta ta daga tace Aunty Rabi me zanyi yanzu please,nace dama ce miki zanyi Idan kinga tana hucinta karki tsorata a soye kawai,Kaiwa Baso wayar na roke shi ya kyale ki yau badan halinki ba,Omaira harda murna ta fito ta mikawa Baso wayar gashi inji Aunty Rabi,karba yayi muna gaisawa nace Dan Allah Karka kyale Omaira yau Karka mana yawaa,Baso yace Wanna Wanna wanna Aunty ba yawaa,ya kashe wayar yace shike nan zo ki kwanta,Omaira tana wani dari dari tace to ka sake matsawa mana,Idan ba so kike na fado a saman bed din ba ya kike so nayi ,A hankali tazo ta kwanta tare da matsawa can karshen bed ta juya baya tare da dunkulewa waje daya,sai da ya gama abinda yake ya Maida tarkacen kitchen

Dawowa yayi suka ji bugun kofa ana ta dukan Gate bana hankali ba,Omar ya mike ya fita tare da budewa yaga abokansa ne Yan Shaye shaye a da,suna wani layi da tangadi,Baso yace lafiya da Daren nan ku wajen goma haka ai an daura bare nace can zaku tafi, Daya a ciki wanda ake Kira da Only yace Amarya muka zo gani ko baza mu ganta ba ai ko ganinta nayi mu dan mata ae yane ka gane babaa,Baso yace to kuje gobe ku dawo da safe yanzu bacci zata yi,

Kai Dalla gyara suka banke Baso daga jikin kofar ai gwara mu ganta da zafinta zuwa Safiya ai tayi sanyi,ko Sallama ma baza muyi ba mu da gidanmu,Baso masifa ya fara yace Kai Dalla ku ware ba inda zaku je,Kai Only yawa ce wannan kuje sai gobe ku dawo yasa hannu ya tura su waje ku ware Dan iska Only yace ba Yawa sai goben kace tayi mana girki,Baso yace Ba yawa ya tura su tare da kulle gidansa.

Download>>> Anya Baiwa Ce Complete Novel Document

dakin ya shigo yana tauna chewgum yana sani yake kas kas kas da chegum din kamar mace,Omaira tayi kumi tana jinsa ya matso jikinta ta sake matsawa saura kadan ta fada ya zura hannunsa ta kasan cikinta tare da birkitota jikinsa ya tauna chegum ya masa kas kas a kunne tace ni dai na shiga uku bana so ka daina min.

Yace ya kike ae yane ga Mubaraq dinki Kuma masoyinki,bana son mutum Ina lallabashi yana botse min,wuyanta ta baya ya shiga kissing a hankali yana shafa gashinta,a hankali ya fara janye rigar baccin nata zata janye jikinta yace cikin rada tsaya kiji hannaye masu zaki masu dadi,Omaira tace bana so ni,Baso yace ki bari kiji sweet hannu,bana so ni ta furta yace to sai kinji,ya juyo da ita tana jikinsa suna facing juna bakinsa ya hade da nata yana mata wani irin kiss na daban Wanda Omaira bata San da shi ba,dukiyar fulaninta Wanda babu bra ya fara murzawa yana hura mata iska a kunne tare da Dan lasar kunnenta,

tuni Omaira tayi mukus tana dai hawayenta amma ta rasa wanne take yi na farin ciki ko na bakin ciki,yana jinta tace ni zama zanyi,Baso yace yafi dadi kuwa Yar gari Zauna dabas,suka zauna daram ya juyo da ita Suna kallon juna Ido daya ya kashe mata tare da daga mata gira,kanta ta dauke gefe fuskarta ya tallafe yana ma bakinta wani irin sha,tace Kai bafa alawa bace ka dinga tunawa,Baso yace tafi alawa wannan ai, tace dama can Kai Dan duniya ne ba wani mutumin kirki bane,Baso yace dama ni haka nake cikakken kwallon shege ne,Omaira ta bude baki yace ae mana dama nace miki a kanki ki kirani da Dan iska, Ai da a baya ne wallahi da yanzu ko magana baki da bakin yi min a kuskura zan baki Nan take Zaki fadi,Omaira tana jin dadin tabata da Baso yake ta daina masifar tayi mukus,Yace jikin ya karba ne? Dan Allah ka kashe hasken nan ni kunya nake ji,Baso yace a’a idonki nake kallo fa haka aka ce miki Abu na Dadi ba a kallonki ai so nake naga kukanki na Dadi,duk muninki sai na kalla yau kin San fa kuka fa Muni yake sawa,Omaira shuru tayi ta saita Kanta,amma Baso yana sani ma yake taba kirjinta yana kallo,ya Maida abin wasa,Omaira ta fara nisa tana jin Dadinta fuskarta ta rufe da tafukan hannayenta,Baso a hankali ya zare mata rigar komai ya bayyana ya wani zauce amma yace tunda ma naga ba Kya so a barshi kawai sanda kike so ayi Miki,Omaira tace ni na hanaka ne,

Baso yace a ransa Shege ni,yaci gaba da gashi yace ya kika ji Hannun Omar? Omaira taji kunya tace Salam ni ba abinda naji,Baso yace to ya kwantar da iya ya janye wandon tana ihu tace naji fa,yace ai gani zanyi sai a kure me karya, hannu yasa yaji ya a jike sharkaf,Baso yayiwa Kansa kirari yace Chau Chau Omar Jan zakara,Ko suga ya Kone ba a hada da kanwa ba,dare adon fatake bacci yana wajen kasa yau ba bacci,Kai Ina mazan suke ga wani Baso ikon Allah cansa Chau,Omaira ta fara dariya yanda Baso ya Mika hannaye sama yana uban kirari kamar yana filin daga,yace yau Ina filin daga a nan ake yaki takobina a washe yake.

Omaira tana jinsa yana murzata a hankali ta riko damtsen Baso tana murmushi sabo da yanda baso yake tsotsar nipples dinta yana murzata har wani Nishi take ta manta ma Baso ne ta fara cewa kiss me,Baso yace cansa ba yawa yana kissing dinta kamar zata cinye masa baki tana Miko masa kirjin gaba daya,hannunsa ta ja tare da dorawa a kasan mararta tana jin Dadi gaba daya ta zauce Baso yace a ransa a’a a harka iya harka,a fili yace Allah dai ya biya ta wajena yau sai ba za ai ba Allah wallahi daga nan har Assalatu khair,

Omaira lips dinta take gogawa a saman na Omar tana shidewa tare da manna kirjinta a nasa tana goga masa,Baso yace yau akwai sholewa ba abinda bazan Miki ba My life ya Dora bakinsa a local government Omaira ta dinga ihu da Nishi kamar zata tashi gari,yana Kiranta da My love ta manta harda amsawa Na’am tana shafa gashin Baso,Baso yana tambaya Yaya Hannun da Dadi tace ae da Hannun da bakin du ko Ina muryarta na rawa,yace dai dai kenan,ya dade yana mata abubuwa masu wuyar furtawa sannan ya samu hanya ya shiga,Omaira tayi kuka amma ba sosai ba kadan tayi kasa kasa tana cewa ka bari da zafi wlh zafi,ai Baso baya ji baya gani,gashi tayi tsumi da yawa ai kuwa ya gurjeta son ransa kafin ya samu gamsuwa.

Baso sai da ya gamsu iya gamsuwa sannan ya fara lallashinta yana cewa me kike so My vitamin a da c da e da d,tace ni ba komai tana gyara jikinta,Baso yace Allah yayi baiwa a nan wajen,ki fadi ko mene kike so a duniya,Omaira tace ni kawai ka zama Mubaraq,Baso ya wani narke yana shagwaba yace ni Mubaraq Ina sonki my Vitamin e,yana wani shagwaba yanda yake mata a chart sai taga Mubaraq ne ta biyewa Baso,yace mashasharar sonki ta kamani,Omaira ta tuntsire da dariya tace ba ka sha magani ba yanzu ka kawo,yace ayi min Overdose jini na baya dauka da wuri a hada min da Vitamin c,Omaira tace da zafi Allah,

Zaki Saba ne harda sake nunawa Omaira Antena wai kalleta ta samu lafiya,Omaira ta rufe fuska,Baso yace ki Kalli abarki karki asara kallon farko na musamman ne,sai da ya gama iskancinsa sannan yayi wanka,Omaira tayi kokari da kanta tayi wanka tana fitowa Baso ya Mika mata wani magani yace ungo aji garau gobe ras Zaki tashi,Omaira tace ba ruwana baza ka koya min Shan kwaya ba yace pain relief ne ai bazan cutar dake ba kin sani,ta karba ta sha,minti 30 taji wani karfi a jikinta da lafiya sai ga Omaira harda tashi ta fara shirya mirror dinta,Baso yace kizo muyi bacci da safe sai a shirya,ta dawo ta kwanta fes da ita su Baso duk wata kan kwaya an Santa.

Rabi ni ce na Kira Umma a waya washe gari,Umma tana dagawa muka gaisa nace Umma dama akan maganar Abba ne,Umma tace karku dameni wlh ko waccenku sai kirana take yi akan ubanku sabo da na koma ya wulakantani ko,Nace Umma ba haka bane gani mukayi darajar duk wata mace gidan mijinta gaku da Yara duk gamu ace ba a tare ai ba Dadi Dan Allah Umma kiyi hakuri ku sasanta ki koma ko mu sai munfi jin
Dadi Umma tace bafa zan koma ba na fada muku,Nace haba Umma Dan darajar Allah Umma duk kunyi tsatsa fa ke da Abba ku kuwa ku bawa flower ruwa mana ta mike,Umma tace sai ku maidani ta karfi ai marasa kunya ta kashe wayarta sabo da duk Su Bilkisu sunje taki yarda,Abba zuwansa yafi biyar har Uwa sun bawa Umma hakuri ta yafe musu ta dawo amma taki yarda,har manya dattijai an tura sun shiga zancen Umma taki yarda.
Ina kashe wayar na Kira Cele nace Umma tace baza ta koma ba ki mata magana,Cele tace ni kashe min waya ma take yi su Bilkisu ma sunje har gida ta Kore su,Nace ko Dan darajar Antena ai ta koma, Cele tace uhm gane min hanya dai,

wlh na gaji ki bani maganin nan na yiwa Umma soya milk na Kai mata muka sheke da dariya nace ayi mata haka kawai na yarda da batunki Cele,nace mu aiki Auta ya Kai Cele tace kinga ba zargi.
Washe gari da wuri na hada Soya milk sai kace yogurt na zuba maganin,Cele tazo da abubuwa masu kyau snacks da yawa aka hada,Auta Yazo ya karbi kaya yace karfa ku bani guba na kaiwa baiwar Allah wlh tunda na ganku a tare ba Alheri kuka kulla ba Kuma ace tun daga wata Uwa duniya zan hau jirgi na Kai Soya milk da Snacks,muka yi dariya nace Auta harka ce ta gashin Oven maza ka tafi,anyway na tafi ni cewar Auta ,ya wuce abinsa sharp sharp yaje wajen Umma,bayan sun gaisa Auta ya Kara da karya yace dama Kaduna nazo wani aiki shine Rabi tace a kawo miki kina son Soya milk,Umma tana murna tace ai jinsa nake kamar yogurt,Auta dai tsoro yasa yace zan tafi Umma sabo da flight,baza ka tsaya Kaci abinci ba? Yace ai naci dazu ya mata Sallama ya fece,Yana tafiya Umma ta durfafi Soya milk tace gashi in Banda tsiyar Rabi sai tayi min Dan kadan su Rahma fa? bazan ajiye musu ba watarana in an kawo sai su sha ta shanye abinta tas.

Nice na Kira,nace Umma kinji Soya milk din kadan ko? tace Allah yayi albarka na shanye abina ma ko su Rahma ban ajiyewa ba,Rabi tace za a kawo wani ai inshallah,to Allah ya muku Albarka nace Ameen.
Cele tana gefe nace ta sha,Cele ta Kira Abba yana dagawa tace Abba ka fesa wanka yanzu yanzu ka tafi da dattijai manya da Uwa zai wahala ba a Maida aure ba ka tafi da Sadaki kayi Shirin daurin aure yanzu,Abba yace Cele wannan uwar taku zuciyar dutse gareta wallahi naje yafi sau biyar taki yarda,Uwa taje tace ta yafe mana amma baza ta koma ba,

Cele tace ai Kaine Abba kunyi aika aika tun farko wa yace ku jefar damu ku wulakantata,da Iyayena da komai sai kaka ne ya rikeni sabo da ku amma dai kawai kuyi Shiri kuje Idan ta kama yau a Maida aure kawai kuje da Shiri ai na tura maka da kudi jiya ko? Abba yace ae inshallah zanyi yanda kuka ce.
Abba suna gama waya ya shirya ya fadawa Uwa itama ta shirya suka nemi liman na masallaci da abokan Abba guda uku sai wasu maza uku a dangin Umma suka tafi gidan Umma.

Umma kuwa tana girkinta bayan ta sha Soya milk ta fara jin sha’awa tun tana dauka yanayi ne watarana takan Dan ji amma yau sai ya zarce tunaninta,da kyar ta gama girkin,idonta har ruwa ruwa yake,Palo ta dawo tana zagawa sai kace takai wani asibiti tana jiran sakamako,Zama tayi ta sake mikewa ta shige bedroom ta tsiri gyara bed ta daina ta fito Palo, komawa tayi bedroom ta kwanta,Umma tace wannan wacce masifa ce kaga yaran nan suka dameni na koma gidan mijina da taurin kaina na tsiya naki yarda ashe abinda suke hango min kenan,Yara kanana sun fi iyayen su hankali da hangen nesa…Sallamar Uwa taji a gidan ta shigo,fitowa tayi tace Kece a gidan? Uwa yau taga sakin fuska abinda kullum hararace tsakaninta da Umma Idan tazo bada hakuri amma yau har da murmushi,tace zauna Ina yini? Uwa mamaki ya kamata da farin ciki da murna ta amsa tace Ina su Rahma din fa? Suna Makaranta,Uwa tace da su Liman muke tafe akan maganar nan dai da bakya so ayi Miki ita,Dan Allah kiyi hakuri Umman Bilkisu ki yafe mana wallahi munyi kuskure Kuma Allah ya ganar damu,Uwa ta mike ta Kira su Liman da su Abba suka shugo da yawansu,Umma ta Kalli Abba yasa shadda milk sabuwa tana kyalli Dinkin cif cif shi kamar wani matashi tasan aikin su Cele ne gashi jin Dadi da hutu baya buya, jikinsa ya Nuna yanzu bashi da damuwa,Itama Umma haka,

Liman ya bude taro da Addua Wanda Umma ita bata ganewa sabo da Halin da take ciki,Liman ne ya ja Aya ya jawo hadisi,Umma bata hayyacinta sai dai aji tana ta faman furta Allahu Akbar irin tana jin waazin nan,liman yayi nasiha sosai sannan yace dan Allah kiyi hakuri haka ki koma dakin Mijinki,Sauran Yan uwan Umma suka ce to Dan Ubanta ma ita bata laifin ne shike nan ayi ta bin mutum sai kace me zuciyar dutse ai itama tana da manya ba da kanta take ba,sabo da haka mu mun Yanke yau zamu Maida aure,Umma ce tayi magana tace Kawu ai na hakura to mene ma rayuwar duniya,duniyar kanta nawa take Kuma dai zan koma sabo da Yaya na badan shi ba,Ko ke fa mu baza mu koma gida ba Aure zamu Maida a masallacin unguwar nan,Umma tayi musu shuru suka fita suka Tara mutane a masallaci aka Maida aure suka dawo,Su Rahma ne suka dawo suka ji ana zancen yaushe zata tare,

Umma tace sai dai Yazo ya sameni a gidana ni bazan koma gidansa ba,Aka yi aka yi tace wlh baza ta koma wani gida ba tana gidanta,Uwa duk sun San taurin kan Umma,Uwa tace to ai da Kai da kaya duk mallakar wuyane ni ku barni a can ku zauna a nan,Abba yace a’a ni bazan iya barin Uwata ita kadai a gida ba waye zai kular min dake Abba Allah ya yishi da biyayyar Uwarsa sai abinda take so dalilin Hakan ya fada halaka sabo da sai abinda take so Shima shi yake so.

Umma ce tace ai nan gidan part biyu ne Uwa ta zauna a wancen bangaren mu Kuma a wannan ba shike nan ba,Abba yace Uwa Hakan yayi Miki? Idan bai Miki ba kawai mu koma gidanmu haka na dinga zuwa,Uwa tace Hakan ma yayi ba komai,sai da suka gama saita komai sannan suka bar gidan har Abba,yana fitowa ya kirani na daga ya fada min yace amma abinda Bai min ba wai sai dai mu zauna a gidanta shike nan Ina Namiji Kuma Ina zaune a gidan mace ai bazan ji Dadi ba,Nace tunda an daura Abba Karka damu ka dinga zuwa haka zuwa Dan lokaci kadan zamu maka wani Karka damu Karka fada mata kayi shuru kawai,yace Allah ya muku Albarka oh duniya Ina ganin Ishara matan da na guda Abba ya fashe da kuka,

dariya nayi nace Abba ai ya wuce kaddarar mu ce ta jawo haka,Abba yace kaddara ce ta jawo Uba yaki yayansa,nace ba abinda bazai faru ba,Amma Abba yau kaje can ka kwana Karka bata space zata sake rainaka,Abba yayi dariya yace to shike nan Me local government,ance ke har local government ce dake,Abba bai San me ake cewa local government ba,Nace Abba wani birni ne a kusa damu fa nace Ina son garin shike nan akace Ina da local government,Abba yace to madalla ya kashe wayar,

Cele ce ta Kira shi Abba ya fada mata yanda komai ya wakana,Cele tace ta kwana gidan Sauki Abba Karka damu za a San abinyi zanyiwa Rabi magana,yace na gode Yan Albarka.
Umma kuwa harda Yan hada magungunan na tsumi ta sha Abba kawai take Jira yau baza ta iya hanashi komai ba, amma da Babu magani da Abba yaji jiki a Hannun Umma kafin ta yarda da shi,yanzu kuwa jiransa take kawai.

Raheemah suka gyara gidan na musamman suna cewa Umma Amarya sai su Kalli Umma suce Amarya Umma,bata kulasu ba har su Nazifa suka zo gidan suna Murna sunji labari,sai wajen Magriba suka bar gidan,Bilkisu ta tattara Rahma da Raheemah tace kuzo mu tafi kuyi min Dan kwana uku suka bita aka bar Umma ita kadai,Uwa kuwa ana daura aure ta tafi gidan Yar uwarta wai zata yi sati kawai Dan ta bar Danta ya Shana.

Abba yana Sallar Isha aka siyi su nama da kayan makulashe aka tafi gidan Umma,Yana zuwa yaji ko Ina ya dau kamshi yace af af na fada yanzu zan samu nutsuwa irin wannan kamshi haka, Sallama yayi ya shiga a Palo ya sameta tana zaune tana kallo a zahiri amma a badini zallar sha’awa ce ke cinta,Abba zama yayi a gefenta yace Hajjaju makkatu, murmushi tayi tace ai sai ka bari naje tukun,Abba sai wani kallon Umma yake yace uhm halina dake yanga tun da fa na sanki duk yaranki Basu yo ki ba a yanga,Umma dariya tayi tana dauke Kai,Abba yayi murmushi yana kallonta yace bana hayyacina sai kallonki nake yi irin wannan kyau haka wa zai ce kece kika haifi su Bilkisu ai sai ace Bilkisu kanwarki ce ma,Kullum wata Yar budurwa kike dawowa,

Umma ana mamular labba hadi da murmushi tace hmm uhum uhum, ga hanci Malam kamar Karas cewar Abba harda dafa kafadar Umma Yace wannan Dinkin fa wanne tela ne ya tsara min Matata cikinsa haka kinyi kyau,Umma dai ledar ta Bude tace me ka siyo ne sai kace wata budurwa,ai kinfi budurwa a wajena,kyauta aka bani budurwa me zanyi da ita yana magana yana karkada kafa daya irin yana hutawa din nan,kayan makulashen su suka ci,

sannan suka wuce bedroom,Abba harda yin wanka Umma ta fito da wasu kaya a akwati tace ga kayanka Rabi ce ta kawo tun farkon zuwanta tsarabar Makkah nice na hana a baka gasu nan jallabiyoyi ne guda hudu sai turarukanka,itama siyensu tayi bata San zata ga iyayenta ba shine dai ta taho maka da su Nima ta bani kala uku dogayen riguna,Abba yace yaran nan tsakanina dasu sai Addua,Umma tayi Shirin baccinta itama ta Saka rigar bacci,Abba jallabiyar ya Saka tare da hayewa saman bed din gefen Umma,Yace gashin nan dai yana nan gashi baki wuluk dashi ya fara shafa shi daga nan suka tsunduma cikin duniyar Dadi yau an tuna baya,suka rakarkashe abinsu kamar ba gobe.

Sabreen kuwa sai da bikinta yazo gaf taji wai me yasa ma tace ya kawo kudi gashi bazawara ce ba Jira kawai Papa ya Yanke sati biyu gashi bikin ma saura sati ba dama tace ta fasa.
Bikin Gaji ma Jira suke Rabi tayi arba’in sannan ayi bikin,abinka da me kudi maganarsa ake ji har matsayi ne da ni Rabi sai sanda nace ayi auren za ayi, har gadara nayi nace a bari sai nayi arba’in akace ba damuwa .

Ahsan ne yace da Cele kiyi sauri ki gama abinda kike mu tafi tace to,a Kaduna GRA ya siya mata katafaren gida tace ta barwa Abba gidan su tare da Umma kawai,Abba sai murna yayi gidansa me kyau na gani na fada,haka Umma ta hakura suka koma ciki har Uwa gidan Umma Kuma ta zuba Yan haya wani Ango ne manager bank ya shiga ciki da Amaryarsa,gidan Abba ma dai wani ne Shima sabon Aure ya karbe shi haya gida me kyau an kashe masa kudi,Cele tace da su Bilkisu zata Bawa mazajensu jari Bikiisu tace a’a karki sake ki bawa mazan mu wlh suje suyi mana kishiya maza ba Yan goyo bane duk suna da aikin yi da rufin asirinsu Kuma dukkan mu muna muhalli me kyau kawai mu ki bamu jarin mu kama business ki bude mana katon shago mu uku ni Nazifa da Nazira mu dinga juyawa shike nan ma ya ishe mu,

Cele tace to kin San Miji ba daga aure zai ta baka kudi ba Amma ki bari abinda ke hannuna da ni da Rabi sai mu hada a bude muku a hankali,Bilkisu tace dama duk kudin Namiji zai ta daukan kudi yana baka ne sai dai da dabara har ka samu rabonka,Cele tace shi yasa fa na nace masa sai ya siya min gida shine na barwa Abba shi kawai dama sabo da Hakan nayi,yanzu yace nashi gidan zai siya a nan garin su Miracle nace ya siya wannan nashi ne ba nawa ba,Bilkisu tace Dan ubanki ya siya Miki ba wani zama zakuyi a nan ba gida ai kamar naki ne da yaranki,Cele tace tun yaushe ma zan karbe takardun Jira nake ai ya siya din wata sabuwar gra ce ake ta gina gidaje a nan zai gina gidan Nawwar ne zai wuce gaba ayi komai,Bilkisu tace Masha Allah yar nan kunyi dace sai dai a dage ayi biyayya.

Suna gama wayar Ahsan ya shugo da zanen gidan da yake so ya nunawa Cele yace yayi mata? Cele tace ae yayi,yace Idan munje Saudi fa dole na bar aiki a asibiti sabo su tsarin saudiyya indai ka auri ba Yar kasarsu ba to zasu koreka daga aiki Kuma ko me ka tara baza a bawa yaranka gado da ka Haifa da ba Yar kasar ba,shi yasa in kasan haka to ka bar aikin gomnati kawai sannan duk abinda Yayanka zasu gada ka kaisu garin uwar yaran haka suke yi wannan ba karya haifaffen dan Saudiyya baya auren yar wata kasa taci gadonsa yanzu ne ma suka dan sassauta abin nasu amma aiki dai baza ka musu a karkashin gomnati ba indai sun San ka auri wata ba Yar kasa ba,

shi yasa suke aura a boye ba tare da an sani ba ko Kuma suyi ta Zina kawai suna son su aura amma da matsala,Cele tace to ai kana Business wannan Kuma ba a karkashin gomnati kake ba,yace ae ai shi yasa ma tun kafin na aureki na ajiye musu aikinsu dama na gaji da aikin,Cele tace to duk wata kadara ka siya mana a nan yanzu gaskiya yace Inshallah,tace a Arewa Kuma yace ba damuwa ai komai ma na dukiyata Basu da hadi da gomnati duk Yan uwana sun sani komai da yardar su nayi.

Washe gari Omar Baso shi ya fara tashi a bacci yayi Alwala ya wuce masallaci Omaira taji sanda ya tashi Yana fita ta tashi itama tayi brush tare da Alwala ta fito ta gabatar da Sallah tana zaune tana Azkhar ya dawo ya zauna a gefen bed yana jiranta ta gama ta juyo tace Ina kwana ka tashi lafiya,Baso yace ragas ke fa? tace Yar lafiya dai,murmushi yayi tare da shafa sumarsa Omaira ta Kalli gashinsa tace askin ya maka kyau,yace ke kin auri fine boy kamata ai mu komai sai me kyau muke yi,Murmushi tayi ta koma ta kwanta bargon ya ja musu suka koma bacci,8am suka ji ana bubbuga gidan tsaki ya ja ya fita ya Bude yaga abokansa su

Only Yan kwaya akan yace su dawo gobe shine suka yi uban sammako suka zo,ba yanda ya iya yace ku shigo Yan iska sai kace dole ko da ku aka daura mana aurenta ai sai haka,suna dariya suka shigo Palo sai ihu suke sun San gidan amma cewa suke yau she aka gina wannan gida,gaskiya gidan yayi shege mutumina irin wannan gida haka Kuma har furniture din da su aka shirya su amma kwaya ta sa sun manta,Baso yace ai baza ku gane ba tunda bakwa ganewa,Only yace Allah waccen gidan ne?

Wanda dai muka sani? Karya ne magina ka kawo suka canja komai,wai Ina Amaryar tazo tayi mana girki,Rabona da abinci tun jiya da dare cewar wani Jaga,Omaira wanka tayi a gurguje ta shirya cikin leshinta na lefe tayi kyau Riga da skert taci dauri ta fito Palon taga su Only suna ta hauka,Only harda mikewa ya Sara mata kamar Soja,suka ce Aunty ya aka yi ne wai,Suka daki kafadar Baso matsiyaci wannan ta gaban mota ce Ina ka samo ta,Omaira tace Ina kwananku suka ce ba yawaa ba yawaa karki damu ba sai kin gaishe mu ba yawa ne kije ki shirya mana jullof din tafiya,Jaga yace ki hadata da wake,wani da ake Kira da Hayaki yace ki Kara da Alayyahu,wani Shima yace da shayin wiwi Aunty a kawo ki dafa mana,Baso ya dura musu ashar yace zaku bar gidan nan wlh mahaukata,Only yace ya naga Kwan Palon guda Daya ne ya kawo haske? Baso yace ka hau ka gyara shi ga tv nan ka hada ta sune dama jiya baku karasa ba,

Only akwai shi da basirar gyara Abu indai zai taba maka Kaya sai ya iya gyarawa,kujera ya taka yace miko min star din nan,ya bashi karamar star ta kwance abu Nan take ya gyara kwayayen Palon duk suka dauka,ya dawo ya hada musu tv din da komai har settelite shine ya hada musu yace Umarun Farooq ga channel din shegun a bar muku su,yace wlh zaka bar gidan nan channel din Bf din zaka bari,ai irin taku ce masu aure,Baso ya dada masa duka a kafada yace Dalla cire su,suna dariya yayi hiding nasu,Omaira dai tana ganin ikon Allah ta wuce kitchen ta dafa shayi tayi soye soyenta tayi warming naman jiya ta kawo musu komai ta jera a gabansu,suka ce Ina taliyar? Baso mikewa yayi ya jata kitchen yace kwaya ta cinye musu ciki Queen wannan soye soyen ba abinda zai musu ki dafa musu taliyar, Omaira tace wai kaima da haka kake? Yace ai na fisu hauka ma nine ogansu fa tunda Oga ya tuba inshallah yaran ma zasu tuba ne komai sai a hankali,Omaira tace to bari ayi musu yace yanda suka ce haka Zaki dafa fa,

Omaira tace kana shagwaba su,yace baza ki gane ba mu fa sanda Ina talaka dukkansu sun fini samun kudi ba Wanda bai taimakeni ba a cikinsu tare da su muka rike Salma bata yi kukan yunwa ba ko baki gane bane? Omaira tace to ba Alayyahu ba kifi tunda ba a kawo ba,yace dafa musu haka zasu ci watarana ayi musu yanda suke so,Omaira ta dora musu girki kafin ta gama har Omar din sun cinye soye soyenta sun sha tea dinsu,

Only yace Aunty muna jiran taliyar mu,sai da ta gama ta kawo musu a flask suna ta murna ko a plate Basu zuba ba a katon flask din kowa yasa cokali suka cinye tas Banda Omar Baso ya koshi shi, suna cinyewa suka tashi suka ce sai watarana Kuma Aunty a kula da Oga sosai,Omaira tace to ku gaida gida suka Kara gaba,suna tafiya Omar ya jawo Omaira ta fado jikinsa a kunne ya rada mata kin ci abinci? tace ae a kitchen naci,yace to duk Wanda Yazo a cikinsu indai yace zai ci abinci ko babu sai iya nawa ne kawai ki bashi ya cinye,kawai dai Idan Zaki fito ki Saka hijab kar a kalle min Matata,Omaira tace to shike nan lallai kana son su,yace gudun kar su min hauka a wajen daurin Aure yasa ban fada musu ba sai da aka daura,

 

Baso ne ya mike yace bari na tayaki aikin tare suka gyara gidan ko Ina da ko Ina, fita yayi ya yo mata cefane 11:30am ta shiga kitchen zata yi girki,Yajin Albasa ya shiga idonta Baso yana kitchen din yana dariya ya mike tare da rungume ta ta baya ta cikinta ya zuro hannayensa yana yanka mata Albasar a haka yana tsokanarta da Yar gatan Mubaraq tana dariya Kasa kasa,yace yau zamu fita yawo ko? Omaira tace daga kawo Amarya jiya,to mene a ciki ni bana son wannan abin na mutanen mu fita zamuyi a machine ko a mota? Kana da machine? Baso yace sabo ma siyensa nayi Ina son machine yace irin kirar lifan ce da shi,Omaira tace to Allah ya kaimu.

Su Baso an Saba da tashanci wajen magriba Omaira ta shirya cikin kana nan kaya ta dora Abaya tare yin da rolling,Baso kuwa shadda ya Saka fara Kal ita Kuma cikin bakar a baya,a gaba ya sa Omaira maimakon a bayansa tana gabansa suka fita Ya bawa machine wuta,ga Baso popular duk inda suka wuce sai an samu Wanda ya Sanshi ana ta daga masa hannu ko yayiwa mutane horn,Baso yace dole ki koyi machine Omaira tace bazan iya ba sai kace Cele,Ko ayi Miki tukin tsaye Omaira tace ni dai a’a Dan Allah kar muyi hatsari,yace to da kafa daya fa?,ni dai a’a cewar Omaira

Wajen shakatawa ya kaita wuri ne me kyau Omaira tana kallo tana nishadi harda riketa yace taka a hankali kar a fama ciwon jiya,dariya tayi tace yi mana pics ya dakko wayarsa ya dinga daukanta pics ya shiga suka dinga Selfie,sai bayan sati daya sannan Nazifa ta Kira Omaira ta fada mata an Maida auren Umma da Abba ta bata labari,Omaira tayi murna itama,lokacin Kuma ana gobe daurin auren Sabreen Baffa yace a daura Dana Hamra tunda shi Mijin Bai gama gidansa ba daga baya ta tare ai yace sai saura sati biyu ya gama,ba Shiri ba komai duk har lefe sai daga baya za a kawowa Hamra,Angon Hamra sai murna yake da danginsa duk sun yarda a hada daga baya a Kai Amarya,washe gari Friday ana idar da Sallar juma’a aka daura auren Sabreen da Hamra da angwayensu,

Ranar su Santana sune akan gaba kawar matarsa tayi aure,har gida Yazo ya yiwa Sabreen murna yace oh Allah yayi aure da marar kwabo to kinga dai da yanda kika lallaba kika samu shiga sai ayi hubbasa a tallafi Antena a bata muhimmanci,kina da kishiya ki zage ayi biyayyar aure ato karki bamu kunya,Sabreen tayi dariya a ranta tace wannan wahalar da Nasha kafin na samu Miji ai dole nayi biyayya,ba wani biki aka yi ba su Wise Iyayen Amarya anci gayu ana ta Kai kawo,Mama tazo zuwa yamma aka Kai Sabreen gidanta Masha Allah
Bayan kwana uku Cele ta dauki Kaka suka tafi zance wajen Maman Sabreen.

Kaka yace tunda tayi Miki kina sonta Cele Nima Ina sonta Cele tace ta hadu Kaka itace dai dai kai kana aurenta za a ga kana wani ja kana kiba,Mama tasan zasu zo harda yin girki taci kwalliya cikin Atamfa Riga da skert tayi kyau,suna zuwa gidane karami ba wani me kyau ba can,wani daki ta sa aka kaisu Wanda ba komai a ciki sai carpet,suka zauna a kasa aka cika musu gabansu da girki,Kaka yace juma’ar da zata yi kyau tun daga laraba ake ganeta Cele tace ai wannan ma tun daga talata aka ganeta,Mama ce ta shugo tana kamshi,Kaka ya sake gyara zama ya radawa Cele yace ba kujera a palon ai da nayi zaman Sarauta kin San da sanda muna Yara Kanin Babana me unguwa ne,Cele tace na gane Kuma,Mama ce ta Kalli kaka an sha shadda me tsada sky harda coka hula irin ta matasa ga babbar Riga an sha yana kamshi dariya ta kusa kamata yanda kaka yake dai daita nutsuwarsa,

Cele tace Ina Wuni Kakata,Mama tace to har na zama kakar Nima,Cele tace ae mana yau dai gaki ga Ambassador Muhammadu Kaks,bari na shiga ciki mu gaisa da marikan naki,Mama tace wanne Marika da girmana Cele ta wuce ta bar Mama da Kaka,Kaka ya dago ya Kalli Mama yace haka nake son mace ko Ina a tsuke a manne amma wasu ki gansu ragajeje sunyi wani ragadada da su sunan wani nama,ya sake kallon Mama yace karki tsufa kinji kici gaba da tsukewa,ni duk wacce bata tsuke min bazan zauna da ita ba,yanda Cele take bani labarinki har kin wuce haka Kuma kin min harga Allah Ina son ki,Mama tace Allah?

Yace kina shigowa naji zuciyata daga daidai hakarkarina ta buga Ina jin haka nace shike nan na kusa zama ango,Kaka yace Allah yasa ni ba wani tsoho bane ko zan girmeki baifi da shekara daya ba,Mama ta zaro Ido tace a’a wlh Sabreen ce fa Yata ai Idan aka ce ka bani shekara goma bazan mamaki ba,Kaka yace haba Yanzu ki kalleni matashin dattijo a’a ki canja zance,Mama tace wai Kai Ambassador din a Ina ka samo shi? Kaka yace na tsere ne a kasar saudiyya Idan kika ga Ina tseren gudu to sai kince dan Allah na shiga wasan gasar tsere.

Mama tace ga abinci nan,Kaka yace ai ya kamata tun yanzu nasan Zaki iya kula Dani ko kuwa a’a,Mama ta mike ta zuba masa abincin ya karba ya fara ci yace Excellent inji bature na baki maki,yanzu ya kika ce kin amince ko kuwa? Mama a ranta tace ba dole ba ma,a fili tace Idan ban amince ba ai bazan ce kazo ba ai kayi min,Yace a gaskiya Hajiya Zuwaira naji Dadi Kuma gaskiya a so na baza ki Kara sati daya ba sai a gidana,

Mama tace Allah ya kaimu,yace har lefe zan Miki komai sai na cika ka’idarsa, Mama tayi murmushi a ranta tace wannan tsoho da kinibibi yake, sun Dade suna hira Kaka yana ta yabon Kansa,yace cefane sai kin ganji Allah ya hore min iya cefane,tsoro ma nake ji kar nan gaba jin Dadi da koshi ya Miki yawa ki tara kitse a jikinki ki dawo kamar bijimar saniya naganki ba ko kashin wuya tun yanzu,Mama tayi dariya tace Allah ya kaimu zan gani ai,Cele ce ta shugo tace Kaka Kun gama tashi mu tafi,Mama tace da wuri haka? Ko baki gaji da ganinsa ba ai Kun kusa zama gida daya daki daya tashi mu tafi Kaka,Mama ta raka su tace Allah ya tsare Kaka harda karkacewa ya bawa Mama dubu goma,ta karba tayi godiya su mama an saduda,da Abaya ne ai tafi karfin haka,abinda tafi karfi yau yafi karfinta.

Bayan sati daya aka Kai kudin auren Mama da lefen akwati uku manya aka,aka Saka bikin saura sati daya,Kaka sai zumudi yake kullum sai ya Kira Mama safe da dare yaji ya take,har aka daura Auren Kaka da Mama,kafin ta tare sai da taje gidan Baffa tabi kowa ta bashi hakuri tace su yafe mata tayi kuskure a baya,Iyamami harda hawaye tace ba komai Allah ya bada zaman lafiya sanadinki ni kaina yau nayi nadamar halayena da abubuwan da na aikata inshallah zan dawo Nima na gyara kuskurena,Mama dai tayi Sallama taje gidan Sabreen suka gaisa sannan Cele ta sata a mota ta koma gida,washe gari aka tura mota daya aka dakko Amarya da Yan dangi su biyar zuwa Kaduna gidan Kaka Wanda Cele ta gyara gidan ya koma hadadden gida me kyau,Mama Amarya aka bari ita kadai tana jiran angonta Kaka,

Cele tana garin gidan Umma ta yiwa Kaka wayo kawai ta bashi magani ya sha a cikin lemo wai kar yayi Sanya a Raina shi, tace kaka kaga maganin nan kyau ne da shi na Karin karfi ne tunda kaga ka kwana biyu shi yasa na tsumaka,Kaka yace kina so na ni kaina bana so a rainani,Cele kayan makulashen ta bawa kaka tace sai da Safe Kaka ka kula da Amaryarka,Kaka yace kula bata wasa ba kuwa, Allah yasa kar tafi karfina ni dai kizo da safe da wuri Idan ta min illa ko gashi ayi min ko ki kaini asibiti,Cele ta dinga dariya ,Kaka Ya tafi gidansa yana Addua Allah yasa kar mama tafi karfinsa a kwanciyar auren shi Kam yace Ina lallaba tsufansa haka kawai da haka ya shiga ciki yana Addua yace Allah yasa Yar laba laba ce .

 

FAST DOWNLOAD

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete Yar Aikin Karuwai Book 2

The most reliable and easiest way to obtain the complete Yar Aikin Karuwai Book 2 isto purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete Yar Aikin Karuwai Book 2 in Portable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete Yar Aikin Karuwai Book 2 booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an email containing the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.