Download Soldiers Family Chapter 3 & 4 Hausa Novel Complete PDF
SOLDIERS FAMILY (Romantic novel) By Dr Yasmeen Ahmed Autar alheri Page 3&4 __”kaitsaye twins phone store suka nufa domin akwai abunda yakeso dubawa acan. Acan Dubai kuwa Seda suhaif yagama bawa ammy abunci yabata magani kana alhassan yaturata izuwa bedroom d’inta kayan bacci yad’auko Mata tareda tema kamata yasaka Mata kayan kana yakwantarda ita … Read more