30 Hot Romantic Hausa Novel Complete: Must-Reads for Fans of African Romance Fiction

166371532 144 k713067

Hausa literature is a rich and diverse genre that has been enjoyed by many for generations. One of the most popular sub-genres within Hausa literature is romance novels. These novels have captured the hearts of many with their captivating storylines and relatable characters. In this article, we will be discussing 30 hot romantic Hausa novels … Read more

Download Maryama Sarauniya Complete Novel Chapter 5

414586844 317093744628096 2327125804919507982 n

MARYAMA SARAUNIYA…!! Marubuciya: *_UMMI A’ISHA NO.5   Tana bathroom tana wanka blessing ta shigo itace ta tsittsince kayan data zubar ta ajiye kowanne a muhallinsa ta sake fito mata da wasu kayan wanda zata saka yanzu, Bata wani bata lokaci acikin bathroom dinba tafito tana rikeda karamin towel tana goge jikinta, kwalliyar da tayi yanzu … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 2 Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 232907

MALLAKIN Asmeetah *NASARA WRITERS ASSOCIATION* ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }} ___________________________________ https://www.facebook.com/103637491942644/ بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم Book One PAGES 11 Kwance take a saman gadon asibiti tana ta sumbatu “Uma! Uma!! Uma dan Allah karki mutu ki barni, Dan Allah Uma ki dawo gareni” tana … Read more

Download Yarima Ashman Chapter 5 & 6 Hausa Novel Complete PDF

IMG 6313

YARIMA ASHMAN Story & written by mmn fareesa Chapter 5 and 6 WANENE YARIMA ASHMAN? Yarima Ashman saurayine matashi d’an kimanin shekara32 aduniya . Yana tak’ama da ilimi,kud’i,saurauta had’e da k’asaiita”,bayason raini ko kad’an kuma bayason shishshigi,akwaisa dason girma.”gashi miskiline na karshe dan yanada girman kai haka jama’a ke cewa dan in yayi maka magana … Read more

Download Complete Matar Damisa Book 1 Chapter 1 Hausa Novel PDF

Screenshot 2023 09 28 232907

MATAR DAMISA (the wife of tiger) Mallakin Asma’u Muhammad Auwal ASMEETAH NASARA WRITERS ASSOCIATION ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }} ___________________________________ 💫💫 *{{N W A}}* 💫💫 بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم Book one 1. Pages 1 to 10 Wata tsohuwar Mata ce zaune a bakin bishiya, ta … Read more