

Bismillahir Rahmanir Rahim Book one *Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya bani iko da kuma damar fara rubuta wannan labari. Ina addu’ar Allah ya sa yadda na fara lafiya na ƙare shi lafiya. Amin* *wannan labari zai zo daga kashi na ɗaya zuwa kashi na uku Insha Allah. Na ɗaya zai zo a kyauta … Read more
Description There are moments in life when it becomes filled with captivating and delightful sights, like the blue sky with beautiful white clouds drifting lazily like snow. And on occasion, we are blessed with the presence of colorful rainbows. Just as the sunlight shining through the water droplets creates a mesmerizing effect on the clouds, … Read more
Nimcyluv sarauta Arewabooks@Nimcyluv 1. Jimeta/Yola Njoɓoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa … Read more
Tofah nan fa kowa ya shiga tunanin wata hujja ce Sgr ke da ita?kanga wayar yayi a kunnansa,then Calmly ya furta”Ku ƙaraso ciki,”jin haka yasa kowa kai idanunshi kan ƙopar shigowa falon,don ganin su wanene zasu shigo ciki, Bada jimawa ba,wata haɗaɗɗiyar Wheel chair Golden Colour mai ɗauke da wani dattijo tsoho tukuf fari tass … Read more
MALLAKIN Asmeetah *NASARA WRITERS ASSOCIATION* ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }} ___________________________________ https://www.facebook.com/103637491942644/ بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم Book One PAGES 11 Kwance take a saman gadon asibiti tana ta sumbatu “Uma! Uma!! Uma dan Allah karki mutu ki barni, Dan Allah Uma ki dawo gareni” tana … Read more
MATAR DAMISA (the wife of tiger) Mallakin Asma’u Muhammad Auwal ASMEETAH NASARA WRITERS ASSOCIATION ___________________________________ {{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }} ___________________________________ 💫💫 *{{N W A}}* 💫💫 بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم Book one 1. Pages 1 to 10 Wata tsohuwar Mata ce zaune a bakin bishiya, ta … Read more
Har ta kusa Fita palourn ta tuna da wayar Mommyn nan Nokia,Sehrish zata iya kira Kuma in har tabar wayar za’a samu matsala,Juyawa tayi ɗauke dashi ta koma saman Sofa ɗin ta ɗauki nokia ɗin ga wayar Junaid duka ta haɗasu Sae faman nishi takeyi,tana ƙoƙarin kama Hanya ta fuce,Hajiya Sarat ta bude Ƙopar A … Read more
Lokacin da suka sauko downstairs,gaba ɗaya kowa Ya hallara akan dining suna Yin break fast,ƙarasawa Su kayi Bayan sun gaishe da kowannansu,Kowa saiyi Mata Ya jiki Yake yi,Taji daɗin yarda Suka nuna damuwa akanta,kusa da oummansu ta xauna,Jahad ma ta zauna a gefenta,a dai dai Lokacin Azmee ta dawo hannun ɗauke da wasu kayan abincin … Read more
YAR AIKIN KARUWAI 2 🌼 MATAFIYA BOOK 2 111-115 Official By AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na ‘Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace ‘yar gayu ce mace ‘yar kwalisa ce, kuma aka ce mace … Read more