

Bintu Ɗiyar Bayi Ce Book 1 Khadija Sidi… Chapter 1 DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI SHIMFID’A 🌍 NIAMEY Niamey shi ne babban birnin Jamhuriyar Nijar, wanda shi ne birni mafi girma a kasar, dake da girman murabba’in kilo mita (239.30) Tun a karni na 18 ne aka kirkiro Niamey, sai dai a … Read more
ABBAN SOJOJI The Father Of Soldiers Na Hafsat Bature Moh’d ~BossLady~ Page 94-95 a hankali ta buɗe kopan ta fito cikin sanɗa, gabanta ne ya faɗi da ta hango su gaba ɗaya sun hallara a babban palorn cikin tashin hankalin rashin junaid, har sun fara yanke sha’warar fara kiran friends ɗinsa da sauran ƴan uwa … Read more
BINTU DIYAR BAYICE 3 Writing by Abdul qadir Ahmed Narago Gameson complete book 3 din yaimin magana t WhatsApp number na dake wajan naira 200 kawai zaku biya a tura miku. . Chapter Bintu karki tafi kibarni pls Bintu kitsaya kiji ina sonki ina kaunarki Bintu wallahi idan kika barni zan iya rasa Raina bud’an … Read more
Duk Karfin Izzata By Star Lady Page 50 A yaune su Ammi suka bar hotel ɗin gaba ɗayan su suka koma gidan bgs,in da aka fara kwantar da hiyana gidan Part uku kowani part yana da babban palon kasa mai ɗauke da ɗakin barci uku sai katon kitchen da table ɗin cin abinci sai … Read more
DOCTOR ESSHA By J hajara Episode 40 Essha tayi dariya tace” Allah Amir ka rainani” Yace” Allah sis acire maganar wasa fada zakishs aguri Daddy, balle yanzu da muka koma uke gabadaya ba kamar lafia bane, zai Dan Sha wuya kafi yasamu friends dun kisa baya ji yaresu Suma basa ji nashi, kiga ko shine … Read more
Lokacin da Suka tsaya a mota an wuce gamborin gala dake Maiduguri anyi nisa an nutsa ana ta wuce kauyuka masu hatsari, Rufaida ce ta Fara dirgowa daga cikin mota wacce da ganin Kalar motar tayoyin kadai kasan suna bin Sahara gata Samanta a bude yake Kamar akori kura amma katuwa ce motar idan ana … Read more
Download Complete Furar Danko Chapter 5 By Billyn Abdul Hausa Novel PDF: Free pages end ………Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko’ina mulmule yake da suminti. BQ ɗin yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata, baya can ƙarshe sashen mahaifinsu Malam Mika’il Idris Mawashi. Sam … Read more
One Sunday, there was a great storm that suddenly appeared, scaring away the monkeys. Although there were no danger signs in the morning, the sky was empty of clouds, giving the sun permission to heat up the houses and villages from ten in the morning until midnight. People in the area were used to such … Read more
They walked hand in hand, Siddik and Siam, with one hand carrying their lunch boxes. Slowly, they arrived at the entrance of Prime School. Inside the classroom, Siam hurried to be on time for GGSS Tarauni School. She was always in a rush not to be late. She knew the language teacher’s rule – once … Read more