Dowload Saseen Hausa Novel Complete PDF

SASEEN

Action Book

__Asma’u Aji Ibrahim__

*(Asmeety Ce)

__Tundaga nisa zaka farajin kiɗa yana tashi

Ciki na leka nan naga maza da mata samari da ƴan mata suna ta tashewa kamar babu gobe

Idona nakai can na hango wata sisi tana sanye da wata riga wacce ta ɗame ta rigan ta fito da surar jikin ta , rigan kuma iya guiwa ce ya tsaya

Tsinin takalmi ne a kafar ta, kanta kuma ko hula babu ga fuskan ansha makeup black makeup

Wayyo Auntie sisi sai kunga muni iya muni

Takawa taƙe tana riƙe da glass cup wanɗa yake ɗauƙe da Alcohol

Nufar wajan da yaƙe tsaye tayi tana zuwa ta rungume sa ta baya tana sauƙe numfashi

 

Nida naƙe gyafe na riƙe baki nace sai naga wannan gay ɗin nan ina leka fuakan kuwa sauran kaɗan na guɗu sai ɗai kuma nayi karfin hali na tsaya

 

 

Ƙyaƙƙyawi ne kuma fari ne ga sajen sa da ya zaga fuskan sa ga hanci

Sai ɗai kuma idanun sa sun yi jazir shiyasa ma na saurata zan gudu sai naji na ƙasa

 

A hankali taƙe leko wajan tana taɓe ɓaki cikin zuciyar ta tace” haka daman wajan nan yaƙe no Wonder” ji tayi an tabata ta baya da sauri ta juya cikin tsoro

Wani gay ta gani tsaye yana mata murmushi ganin yana ƙoƙarin nufota

taja da baya cikin tsoro tace” What are you doing”

Murmushi yayi yace” lest dance beauty?”

Da taso taƙi sai kuma ƙome ta tuno ɗa sauri tace”Yes”

Kamo hannun ta yaƴi suka karisa ciki inɗa samari da ƴan mata suƙe rawa

Suna shiga yaja ta zuwa jikin sa suƙa fara rawa

 

Yar Tsanar Zinari Hausa Novel Complete

Cikin ɓacin rai ya juya ya ture ta ƴana mata mugun kallo aiko sisi zuciyar ta ta tsinƙe ganin idanun sa sun sauya da sauri taja jikinta

Zayyi magana idanun sa suƙa sauƙa akan su suna cikin rawan su, cikin ɓacin rai ya ture sisi ya nufi inɗa suƙe

 

Batajin daɗin yaɗɗa yaɗe taɓa jikin ta ɗole tasa ta ƙyaleshi ƴana abinɗa ransa yaƙeso

Bata ankaraba taji anjata ta bata cikin tsoro zata ƙwala ihu sai kuma tayi shiru ganin shine cikin ranta tace” ohh thank god”

Idanun sa sunyi jazir ya ƙalleta ya maida kallon sa kan gay ɗin daƙe tsaye

“Who are you?”

Wani kallon banza yayi masa yaja hannun ta suka fice ɗaga gurin

 

 

Sisi takowa tayi wajan gay ɗin tace”you know her?”

Kallon ta yayi yace”No just i like her”

Murmushi tayi tace”You need her?”

Kallonta yayi ciƙe ɗa mamaki ɗa kuma jin daɗi da sauri yace”Yes! You know her?”

Tana murmushi ta miƙa masa wani cati tace”Contact me” tajuya tayi tafiyar ta

 

Suna fita ya tsaya yana kallon wajan parking space sai kuma ya juya ya kalleta

Fuskan marasa gaskiya haka ta komar da fuskar ta tace”Taxi”

Girgiza Kai yayi ya nufi wajan motan sa yana riƙe da hannun ta suka shiga cikin mota nan ya bawa motan wuta sukabar wajan

 

Suna cikin tafiya ya juya ya kalleta nan suka haɗa ido huɗu aiko da sauri bakin ta na rawa tace”mm….this is first and last”

Murmushin da bayyi zatoba ya kuɓuce masa yana mamakin yadda tasan halinsa one to zeet

 

 

Basu wani tafiya mai nisa ba suka isa unguwa tun ɗaga nisa suƙe jiyo jiniyar motoci da muryan mutanen unguwa

Da sauri ta aza hannu a kirjinta tana furta”Innadillahi wa inna ilaihi raju’un ” haka taƙe ta faɗa

 

 

Mamaki ne ya kamashi ganin jama’a a layin nasu

Tura hancin motan yayi ciki nan idanun su suƙa sauƙa kan wutar da taƙe taci a cikin gidan ga hayaki

Cikin fitan hayyaci ta fito ɗaga cikin motan tana ƙokarin shiga gida nan wasu ɗaga cikin mutanen unguwar suka riɗe ta

Ihu taƙe tana faɗin”Mommy na Daddy ku ƙyaleni ina Mommy naaa”

Kuka taƙe tsosai

Ganin ba barinta zasuyi ta shigaba yasa ta fara cizon hanneyan su aiko suna ganin haka suka saƙeta

Da guɗu ta faɗa gidan tana kiran Mommy, Daddy

Security’s ne suka fita da ita

 

 

Yana daga tsaye ɗuc sai yaji duniyar ma ta ishesa tuna ni ya shiga yi yana jin zafi a zuciyar sa

Ganin yadda taƙe ihun yasa shi jawo ta jikin sa ya rungume ta yana sauƙe numfashi

Suna tsaye saiga wata baƙin mota yaƴi parking wani dattijo ne yafito daga cikin motan da sauri yawo ƙansu yana faɗin “Yaya”

Tanajin muryan mutumin ta nufi inɗa yaƙe ta faɗa jikin sa tana faɗin”Uncle Daddy ina Daddy na” sai kuma fashe da kuka

Shima dattijon kuƙa yaƙe tsosai

Suna cikin kukan su ta sulale ta faɗi sumammeya

Da gudu yayo kanta yana faɗin “Beauty beauty” shiru dattijon ya kallesa yace”Take her to hospital now”

Wani kallo yayiwa dattijon sannan ya ɗauƙe ta cak yayo mota da ita

 

Ganin motan nasu yabar wajan yasa shi tinzire da dariya yana goge hawayen da ya zubo masa yace”Hmm!! Ai nagaya maka daman kaɗɗa kaja dani amma kakiji gashi hakan tasa kajawa kanka mutuwa hahaha Alhaji Abubakar Isa kenan ɗakai da matar ka a sauka lafiya R.I.P” yaci gaba ɗa dariyar sa ya koma cikin motan sa yaja yabar wajan

 

Hospital

 

Suna zuwa likitoci suka karɓe ta nan sukawo wani ɗaki da ita

Babu jimawa suka bata taimakon gaggawa

 

Yana a tsaye a bakin kofar ɗakin da aka shiga da ita ,

duniyar tunani ya lula

Sai ji yayi an ɗafe kafaɗar sa buɗe idonsa yayi ya kallesa sannan ya kauɗa kai gyafe cikin kunar zuciya yace”why?”

Murmushi yayi dattijon yace”Look Son….daga masa hannu yayi yace”point of correction I’m not your son”

Jinjina kai yayi dattijin yace” katabajin inɗa aka canzawa tuwo suna? Dan haka your my son, my blood ,my SAPWAN ”

Cikin bacin rai zayyi magana saiga Doctor ya fito ɗaga ɗakin da aka shigar da ita

Da sauri dattijon ya nufi wajan doctor cikin tashin hankali yaƙe tambayar doctor”How was she?”

“She’s fine but now she’s sleeping

 

A hankali Sapwan ya sauƙe ajiyar zuciya yana lumshe ido

Wani kallo dattijon yayiwa Doctor yace”good thank! Can we take her to house?”

“No not know” cewan Doctor yabar wajan

Shi ma dattijon barin asibitin gabaki ɗaya yayi

 

A hankali ya buɗe kofar ɗakin ya shiga tsayawa yayi abakin kofar yana kare mata kallo can kuma sai ya ɗauƙe kansa ya fara takawa inɗa taƙe daga kan gadon asibitin

Ya na zuwa yaja kujerar daƙe ajiye a wajan ya zauna yana kamo hannun ta

“Sorry sunshine”

Abinɗa ya iya faɗa kenan yayi shiru

 

After 15mnt

 

A hankali ta fara buɗe nannauyin idanun ta da sukai mata nauyi har ta ware su akansa

Kallonsa tayi ta fara girgiza kai cikin rawar murya tace”Yaya Sapwan inasu Mommy da Daddy na basu kone bako?”

Lumshe idanun sa yayi yanajin zafi a zuciyan sa

Ta shi tayi ta zaune ta riko hannun sa tace”Baka ƙarya yaya kana faɗamin kullum kaɗa nazama mai yawan faɗan ba dai dai ba please tell me su mommy da daddy suna raye ko amace?”

 

“What shall I tell her?” Tambayan kansa yaƙe amma babu mai bashi amsa ɗole tasa yayi shiru

Murmushi tayi tace”I know sun kone shikenan ni SASEEN na zama marainiya kenan………..

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.