Download Yarima Ashman Chapter 3 & 4 Hausa Novel Complete PDF

YARIMA ASHMAN

Story & written by mmn fareesa

 

Chapter 3 and 4

“Yasmeen takai k’ololuwar tashin hankali da firgita inbacin kakkarwa bbu abinda jikinta keyi,sai kok’arin b’alle marfin motar take amma takasa.”

Cikin tsoro had’e da tsiwa take cewa wlh mlm ka’ajiyeni ko ance maka ni y’ar iskace ne?dazakazo dani wannan mugun da jin ne.

“Aibaka isa cikakken nmj ba,indakakai da inda namaka laifin zaka dauki mataki amma wai baka satoniba.”

Banxa yyi da ita kamar tana magana da bango saima yakur’e volume din wak’ar music yana sauraro ko gundatake bai kallaba yacigaba da tukinsa.

Itakuwa data gaji da rashin kunyarta sai tayi shiru tana adduar kubuta dg hannunsa.

Bata auneba taga yyi parking agaban wani had’add’en get house nashi na shak’atawa Wanda ko mai martaba baisan yanada gidanba.

“,fitowa yyi fuska a tamke ,yabud’e gidan baya da nufin ta fito amma sai ta k’i fitowa ma dg motar,kwafa yyi yasa Zara zaran hannayensa ya fincikota ,tana tirjewa had’e da zaginsa ,amma bai tsayaba yyi cikin gidan da ita.

” wani dakine yawurgata ciki ta fad’i k’asa kanta yabigi tayis d’in dakin”,sannan yarufeta ciki yafita .

Ido kawai yasmeen ke zarewa ,inbacin rawa bbu abinda jikinta keyi dan tasadak’at Repin dinta zaiyi”.

Be jimaba yadawo da ga shi sai farar jallabiyya ajikinsa yanufi indatake zaune ,Aida sauri ta rik’a ja da baya had’e da runtse idonta tana salati da Neman tsari dashi axuciyarta.

“Koda taji k’amshinsa sosai tasan yazo gab da ita cikin rawar murya had’e da yin kalar tausayi tace pls kayi hakuri natuba ,bazan sakeba kaji tsoron ALLAH kada ka rabani da martabata…….wata doguwar tsuka yaja had’e da tafa hannayensa yace me Kika d’auka da zanmiki?”

girgiza kansa yyi yace you are a big loser Ashe rashin kunyar taki ta cikin cokalice ,ainazata girman kanki da ixxa baxasu barki kibada hkuri ba. Oh kindauka ni yarima zan iyayin wani abu dke ,to never nafi k’arfin hakan ,keko dogarawana ra guards dina sunfi karfin yin hakan dke Balle ni sbd ke baki daga cikin tsarin irin matan dasuka amsa sunan su mata irinkune suka rako mata duniya.yasmeen batace komaiba saidai zuciyarta kamar ta fashe sbd tak’aicinsa da irin bak’ak’en magana ganundayake gaya mata. ”

Kallenta yyi ayatsine yace dalilin d’aukoki shine ki wankemun kayan da Kika bata sannan ki koma gida inkink’i kuma to zaki iyayin shekara anan har sai kin wankesu sannan kifita anan gidan!”ke bakikai darajar dazan saki wankiba nadai sakakine sbd ke Kika b’atasu dan…..cikin tsawa tace ya isah haka kayadaiko to bazan wankeba nafi karfin inyima wani k’aton gardi wanki ALLAH yakiyaye wlh.

“dariyar rainin hankali yyi yace ok ba damuwa zaki iya kwana anan har sai sadda kikayi obey tukum kin koma gida.” Yana fad’a yafita yarufe k’ofar da k’arfi.

“Zama tayi tacigaba da kuka da tunanin gida.”

can taga kuka bana ta bane gashi har 6:00pm tayi ga 7:00pm ake magrib inhar ta wuce magrib batadawo gd ba ,batasan irin tashin hankalin da umman ta da yah Omar zasu shigaba.

“Kawai saita mik’e ta isa gun k’ofar ta nata jijjigata tana bubbugawa.”

can taji karar anasa makulli za’a bude.

Baya tad’anyi dg gun k’ofar ,yana budewa yakalleta yana murmushin mugunta yace kincanja shawara ne?

“Tsaki taja hade da hararansa tace kabani inwanke abudemun intafi gida.”

Sama da k’asa yakalleta yace kinceci kanki daga yauma kisake gwada yiwa wani nmj rashin kunya…..

Cikin tsiwa tace aikai ba nmj bane dan naka cika ba ,matsoracin nmj ne kai kuma raggo ai inda namaka laifin zaka dauki mataki amma ba kasatoni nanba.

Baki b’ude yake kallonta yana mai maita raggo,azuciyarsa lallai yarinyar nan da wlh ni manemin matane Dana nuna mata kuranta nacemun raggo.

Amma a fili sai yyi tsaki yace nike cikawa baki kinamun rashin kunya,bacin kina hannuna sai yadda nayi dke ko?

“Murguda baki tayi tace abani na wanke ”

Fita yyi bbu jimawa yadawo da kayansa data bata yajefeta dasu,had’e da nuna mata bayi yace komai na ciki ki wanke dakyau dan inbasu fitaba zaki canja.

Cikin wani bak’in ciki daya tokare mata zuciya had’e da mamaki ,wai ita yasmeen zatayiwa wani gardi wanki,ta dauki kayan ta wuce toilet din dake d’akin.

“Batafi 15 minit ba tafito da bucket din da kayan ke ciki ta bude k’ofar ta fita.”

A parlour tasameshi zaune ,fuska adaure ta aje bucket din tace gashi abudemun na fita.

Ko kallonta beyiba ,yakai5minit tukum yaduba kayan yaga sun fita d’auka yyi yabar parlourn bbu jimawa yadawo had’e da watsa mata yan sauran ruwan dke cikin bucket din.

dan zabura tayi tana maijin mugun tsanarsa kuma tad’auki alkawari suka sake had’uwar saita nasa abinda baya tunani.

K’ofar yaje yabude ,beyi maganaba yadai tsareta da firgitattun sexy eyes dinsa.

“Aida sauri ta zo ta bi gefensa ta fita ,tana fita ta juyo taganshi zai rufe k’ofar ta ce ALLAH ya isa mugu azzalimi dan is….Aida sauri ta arce ganin yabiyota ta bude get din ta

fita.

” murmushi yyi dan tabasa dariya ganin akwaita da rashin kunya amma sai tsoro, tsaki yaja yakoma had’e da cewa gobema kiyiwa wani rashin kunya.”

Yasmeen na fita, ta tsorata da yadda taga hanyar ba kowa ga dajine,axuciyarta taita tsinewa yarima.

“Gudu takamayi can ta fito bakin titi shima sai motoci jefi jefi ke wucewa”.

Nan tacigaba da tafiya,kamar dg sama taji ance yasmeen.

da sauri ta juyo dan ganin me kiranta.

” wani Habib ne d’an anguwarsu ,zai wuce da mashin ,ai da sauri ta tsaya suka gaisa ta tambayesa gida zashi yace eh.

Nan ta hau bayan mashin din tace da sun shigo anguwarsu yasauketa ta ida da kafa ,yace to nan suka tafi…..

Ahanya yake tambayarta ina taje ,?nan hanyar dabata da kyau”.

K’arya ta masa tace wata course mate dinta ce key in bath day ,shine taje kuma bata ganeba ganin marece yyi tadawo.

Habib yace gara dakika dawo sbd hanyar batada kyau.

Bayan sun iso ,yasauketa inda tace,ta yi masa godiya sannan ta ida isa gida.

Tana shiga ana kiran magrib,umma ce tsakar gida ke alwalla.

Nan tace yasmeen ina Kika tsaya sai yanxun har magrib tayi?

‘Cikin inda inda tace umma bansami abin hawa da wuriba ,ga bamugama lakca da wuriba.

Umma tace to ai Alhmdllh tura kindawo lfy jejiyi alwallah.

To tace taje tayi ta wuce daki….

WANENE YARIMA ASHMAN??……

FREE DOWNLOAD

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete Yarima Ashman Book

The most reliable and easiest way to obtain the complete Yarima Ashman book to purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete Yarima Ashman in Portable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete Yarima Ashman booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an emailcontaining the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.