Download Complete DOCTOR ESSHA (40) By J hajara Romantic Hausa Novel PDF

DOCTOR ESSHA

By J hajara

Episode 40

Essha tayi dariya tace” Allah Amir ka rainani”
Yace” Allah sis acire maganar wasa fada zakishs aguri Daddy, balle yanzu da muka koma uke gabadaya ba kamar lafia bane, zai Dan Sha wuya kafi yasamu friends dun kisa baya ji yaresu Suma basa ji nashi, kiga ko shine da Sha wuya, Anya ma yasa wasu abubuwa aka kasashi kuwa?
Tace” gashi gaban ka tambeyeshi”
Yace” okay tom, boy bara nafara ma Dana India, what is the name of your prime minister ? Nasan Wana zaka sani”
Sadik yayi murmushi yace” *NARENDRA MODI*”
“Toh Who is the current president of Nigeria? Amir ya sake jefo Mai wani tambayar
Sadik ya sake saki wani murmushi Yana su sa Kai can yace” *President *MOhammadou Bu’aali* “
Daga Essha har Amir duk suka fashe Mai da dariya, sadik ya Tsaya shiru Yana ya tabe fuskar Kamar zaiyi kuka, gani haka Amir ya dakata ya rugumeshi yace” No boy don’t cry, u tried, that’s the correct answer”
Sadik yadago yace” really?
Amir yabashi amsa da “yes boy”
Sadik yace” then why are you laughing? Ya fada kamar zaiyi kuka. ….
Amir yace” am laughing at your pronouciation, it’s Muhammadu Buhari, not Mohammadou Bu’aali, give me five “
Yayi murmushi ya Mika mishi hannu suka tafa…
Amir yasa hannu a dimple na Sadik yace” sis Allah boy Kama yake min da wani, kamarsu ma har ta baci “
Essha daji haka ta Mike da sauri a tsorace murya na rawa tace” Amir jiramu ake, abun na hada ma sadik baso yasani, tashi muje sauri nake” tayi haka ne da ta kawar da zance, kafi su Mike ma hartayi waje, jikita har Yana Bari, Amir zaiya tsareta da tamboyoyi tasashi Sarai.
Tanaji murya sadik na sallama nannyshi, Yana mata godiya Khirr da ta hadamai, tana kallosu suka fito Amir rike da hannushi, daya hannu kuwa food flask ne ya rike na Khirr da nannyshi ta zuba Mai.
Suna shiga ta tada motar sai gida, Tana Gama parking sadik ya bude ya sauka da saurishi Yana kwala ma Arudhati Kira tazo taga uncle Amir.
Essha da sauri itama ta sauka tabin bayashi tace” wait Kar kashiga Ina zuwa”
Taja Amir suka shiga ciki tabarshi a tsaye, suna shiga suka tarar da yara da manya acika sosai harda colleague nata naguri aiki, yara dukasu sanye suke da birthday cap na pj masks, Pooja ta karaso tace” Ina sadik Dr?
Essha tace” surprise party ne basan yasani”
Pooja tayi murmushi tasa aka kashe wuta guri gabadaya, guri sai yayi dulum Kamar bakowa, sai Kara Ac kawai kakeji.
Essha ta fito ta samaishi a zaune Khirr dishi yake ci hankali kwance Yana ganita yamike yace” mum Kai huwa?
Bata bashi amsaba tayi murmushi tace” shigo” ta koma ciki da sauri…
Sadik ya shigo a hankali gani yadda guri yayi duhu bagani komai yasoma Kira suna mummyshi bai ji ta amsaba ya Soma tafiya Yana Kai tsakiyar parlor aka Kuna haske, ballon dake tsakiyar parlor yabada Kara shining glitters✨✨🎉🎉suka fara Mai poping a jiki, Nan aka fara singing mishi happy birthday , Sadik yakasa motsi ya bude baki cike da mamaki da annushuwa, he was surprised, ya bin parlor da kallo Yana murmushi idoshi ya sauka aka cake, ihu murna yasa, ya daka tsale ganishi kawai nayi a gaba cake din, camares sai daukoshi hoto ake, saban mamaki ma kasa magana yayi, da gudu ya rugume Essha ya rakwafar da ita yabata peck a goshi Yana hawaye yace” *mujhe **tumse Pyaar hai mum*
READ ALSO:
Yan guri video suke musu sbd subasu sha’awa, Pooja ta janyeshi tace” common boy come and cut your cake” ta dagashi ya rike hannu Essha Dana Amir suka karasa gaban cake din, sadik yakasa rufe baki saban murna.
Pooja ta dauki lighter ta kunna wuta candle na guri yasake canzawa sai glowing yake, kowa na murna yanayi guri, waensu na tafi wasu Kuma na hotuna, birthday boy nananda ya murtuke fuskar, Idona yayi rau rau kamar zaiyi kuka, narasa dalili canzawarshi, guri kuwa bawanda ya lura dashi.
Murya Pooja naji tanacewa” Boy say ur wish and blow your candle”
Kowa aka natsu kallo yakoma kan sadik daya shiru duk yanayishi ya canza.
Pooja ta matso gefe Essha tace” Dr maiyasameshi?
Essha ta kalleshi shiru duk jikita yayi sanyi tace” Nima bansaniba”
Amir yace” sis ko ki mishi wani abune kafi kunshigo?
“Aa amir kana kallo fa ya shigo na da fara’a shi farat daya kawai yacanza ni ba’a abunda namai”
Amir yaiso gaba Sadik ya tsuguna yarike Mai kumatu yasoma Mai magana da turanci yace” common boy, yaufa Ranar ka ne , Yar Ranar murna ne a gareka , duk na a taru ne saboda Kai, Kar ka canza mana maza, ga mummy ma gan anty Pooja ga Arundh”ya pointing Arudhati dake rike da water gun…
“Kaji boy give me that ur smile”
Sadik ya da saki fuska kadan ama kwaya idonshi kwalla ne cike dam kiris suke jira su zuba..
Amir yamike ya kaishi gaban cake din yace” common boy say ur wish and blow ur candles”
Sadik yadaga Kai yakalli mummy shi Nan take hawaye suka zubo, da sauri ya share karta gani, idonshi a kanta yakai baki zai hura.
Arudhati takaraso ta tareshi tace”wait sadik, u didn’t say ur wish, say it before blowing the candle”
Sadik yayi shiru na waesu minti na, ya sauke wani nanauya ajiya zuciya yasoma furta wish nashi, a hankali yake furtawa yace” *I wish to see my Dad*” Anashi zato a ranshi yake fada, baisan ya fito fili ba. Haryana sauke ajiya zuciya…….
Prince neh

FREE DOWNLOAD

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

How To Get Complete DOCTOR ESSHA

The most reliable and easiest way to obtain the complete DOCTOR ESSHA is to purchase them from Jambandwaec.com (JAW) Novel Store, because we remain the best in delivering the true novels you will definitely enjoy.

You can get the complete DOCTOR ESSHA in Portable Document Format (PDF) for just ₦1,000.

JAW remains the best, reliable and most credible resources you will find online as it is also well Arranged in PDF.

To get your own copy of the complete DOCTOR ESSHA booklet, follow these simple steps:

Step 1: Visit the DOWNLOAD LINK to make a payment.

Step 2: Fill in the form with the right information including emails, and title of novel.

Step 3: Make payment for the booklet using your preferred payment method.

Step 4: Once payment is confirmed, you will receive an email containing the PDF of the novel you want.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.