Download Complete DOCTOR ESSHA (44) Romantic Hausa Novel PDF

DOCTOR ESSHA👩‍⚕️
By J hajara
44

Essha ciki rudewa ciki Ina Ina tace” a..a.a in..aa ki…ka.gan….shi, tell me you are joking”
Pooja taja tsaki tace” Doctor ki kalli idanona kiga Alama wasa ana, tabbas na ga Mai Kama da Sadik, a office nagashi yafito daga office din Dr. Agart Kumar, Essha mamaki ganisa ne ya hanani magana har suka bace min dagani, na bin bayasu ba gasu ba, Kuma na tabatar Miki Yana Delhi, Da Allah Essha kiyi magana kiga gobe Zaki wuce ko sau daya ki hada Sadik da papishi, please nasan kisan inda yake, please”

Essha ta jijiga Kai Tana kuka jikita sosai yake rawa ta sulale a kasa a hankali ta hada Kai da gwiwa kuka take sosai Mai cin Rai tausayi kanta takeji, Pooja kenan ta Soma tuhumata ina ga Takoma gida, Allah kadai yasa abunda zai faru, abubuwa da suka faru shekara bakwai da suka wuce tafara taryosu akanta, Tace” toh maiyazoyi office din Dr agart? Ta mikar da Kai tasa hannu ta cakuda gashi kanta tana kuka ita kadai tasan yada takeji a ranta, fuskana har ya canza kala zuwa ja Saba kuka da takeyi.

Pooja ta matso ta zauna a gefeta ta dafata tace” Dr kiyi hakuri inhar haka danayi yabata Miki Rai yasaki kuka, da yarda Allah bazan Kara tambeyaki ba, you a strong woman gashi yau nasaka ki ki zubar da haweye, kiyi hakuri nasan Sadik inyaji haka he will not be happy with me, saboda nasan mahaifiyar shi kuja, Wanda nagani yau a hospital, I will pretend kamar baga Bata ba ganishi ba, nasan kamace kawai, I know kishi ne yanzu haka yasaki kuka na, it’s not easy, ga soyaya da kishi shi zalla a kwarya idoki”

Essha ta daka mata wani tsawa sanda pooja ta tsorata, Essha ta nuna saiti zuciya ta tace”stop it Pooja I hate him, I hate him” ta Mike ta kifa Kai da bango ta fashe da sabo kuka…

Pooja ta taso a hankali ta dafata tana dan bubbga mata kafada tana calming nata,sai guri yayi tsit shesheka kuka Essha ne kawai ke tashi, can Pooja ta katse shiru da cewa” you hate him and then y do you married him?
Ciki Hindi tacigaba” ko dai iyeyeki ne suka tilasta Miki dole sai ki aureshi?
Essha girgiza Kai Alama a’a

” Then why did you hate him?
Essha Bata amsa ba ta jiki a hankali ta zauna a baki gado tana share hawaye, Pooja ta biyota ta zauna a gefeta tana jira amsa da zata Bata. Essha murya kuka tace” Pooja tunda muke dake Bata taba baki labarina bako, toh yau zanbaki”
Ta dakata na waesu mintina can ta fara Bata labari tun tasowarta da family nata, friendship nasu da Bestie, soyayarta da Khalid Bata dire ba sanda ta Bata labari haduwarsu da aura mata Aliyu da sukayi komai sanda ta koshe ta fadamata , takai karshe labari tayi shiru ta zuba ma Pooja idon dake ta dirsa kuka Kamar yanzu abun yafaru, tasan Pooja da tausayi ga ta da sauri kuka, Pooja kukata tikiri take rusa tsakanita da Allah, dan gaskiya labari Essha ya jijigata yabata tausayi da mamaki.

Essha taga kuka Pooja bamai karewa bane ta mikar da ita ta kaita toilet ta wake Ido, tabata towel ta goge fuskar suka fito, duk suka zauna.
Essha ta kalleta tace” ki dai ji labarina”
Pooja ta gyda Kai Tana hawaye tace” kina nufi tundaga Ranar baki Kara haduwa da Aliyu ba?
“Eh” Essha ta amsa.

“Ama ko sau daya baki taba bincekawa ki nemoshi ba Koda a internet ne?
Essha Bata amsaba ta Mike tana tura baki tace” bansaniba, baki tambayi besty na ko Khalid ba, so called Aliyu kawai kike tambaya toh bansaniba, ke jeki internet din ki nemoshi, rubbish”
Ta Mike zata fita Pooja tasake rikota tana murmushi tace” yi hakuri, Aliyu ne yaban tausayi daji yanayi kalamashi na fahimce he fall for you, ai baga laifishi a Nan ba da zakice ki tsaneshi, Essha think, think, you love this guy, stop deceiving yourself”

Essha ta share hawaye ta baka mata harara tace” sai kiyi tayi ”
“Ohh sorry ya magana bestie itama baku kara haduwa ko waya bako?
Essha ta gyada Kai Tace” tun daga Ranar ko na kirata Bata daga waya, ta ma yi aure, Amir yagayemin tun 6years back, harta ma haihu, nasan Walid ya samamu sabo numberta, kullum ina Kira Yana ringing Bata dagawa, nasan haryanzu umarni Daddy ta takebin dun tana tsorashi sosai” ta fada Tana share hawaye..

Pooja ta rugume ta Tace” lallai Doctor ke jarumace, kiga rayuwa ama haka kika jure kika bar ma Allah komai, Bestie ki nasan inhar Daddy ta yasan gaskiya zai barta ku cigaba da kawaceku by God grace,. But for now you are my bestie” ta saketa ta ja mata kumatu ta juya baya tana tura baki tace” ina kishi saboda anfison wancan bestie akaina”
Essha tayi dariya ta rugume ta Tace” haba dai Yar lukuta na you are so special ai kinji ko? Ita ma ta ja mata kumatu tace” duk ki bi ki Bata mana Arundh da rigima” duk suka sa dariya ..
Pooja tayi gyara murya da gani tsokana zata nema tace” uhm Mrs Aliyu, dagaske wancan Dana gani taredashi matarce?

Download Complete DOCTOR ESSHA (40) By J hajara Romantic Hausa Novel PDF

Essha Bata amsaba ta ja dogo tsaki, taja pillow tana kumbere kumbere ta fita daga daki zuwa daki Pooja, tana shiga ta aje pillow ta fada toilet ta watsa ruwa, tafito tasa riga da wando na bacci ta zauna tayi addu’a baci ta gyra kwanciya a gefe Arundh, ta ja bargo ta rufe musu jiki Tana sauke ajiya zuciya, tana son tayi bacci ta kasa, data rufe Ido fuska Aliyu take gani, haka kuwa baka ta mata Rai yakeyi ta ja dogo tsaki ta dauki abun rufe idon na bacci tasa duk da haka bai hanata sake gani shi ba, sai tsaki take ta ja a haka bacci barawo ya saceta..

Kiraye kiraye sallah assalatu ne ya ta data, ta Mike da addu’a tashi a bacci dauke a bakita, ta bude kwaya idonta data rufe da rufe da mask na Ido ta ta sauko a hankali ta fice ta tada Amir da Sadik ta koma daki tashiga toilet tayo alwala ta fito ta shimfidar daddumar , tana shimfida wa aka fara sallah, tasa hijab har kasa tayi sallah ta a sukuni, baya ta idar ta zauna tayi ta Azkar sai kusan 5:45 ta Mike da sauri ta Manta ma flight din safe zasu bin, da saurita ta Kara hada kayayaki su day Amir baigama hadawa ba, tana kan hadawa Amir da Sadik suka shigo, Pooja na biye rike da tray ta shako kayan breakfast a ciki , Essha ta karba Tamata godiya ta Mika su Amir, Sadik yasa hannu zai tashi Arudh, Essha ta hanashi tace” barta tayi bacci ta”

5:53 harsugama shiryawa tsaf,Pooja ji take kamar tayi kuka, tasan ma nata kadane dun bataga su ba karamin lalashi zatayi ba.
Ta kwashesu a motar zuwa Airports suna isa 6:00am na cika, da zuwa su ba’afi mintina b aka fara Kira jirgi zai daga, Pooja ta rugume Essha dukasu kuka suke na rabuwa da juna, Sadik ma kuka yake zai bar Aunt Pooja, Amir ya dagashi ya rugume suka shiga jirgi, Essha na biye dasu tana daga ma pooja hannu tana hawaye, Allah sarki ayi sabo azo a rabu ba dadi.

 

Download Complete DOCTOR ESSHA (33) Romantic Hausa Novel PDF

Essha na shiga ta duba seat number ta, ta zauna su Sadik na gabata ta Mike ta shafa Mai Kai , gyagadi yakeyi dun Sadik baida wuya bacci, Amir yagyara Mai kwanciya ya Dora Mai sit belts, video game karamin dake hannushi, ya karba ya ije Mai a gefeshi, Essha ta zauna itama Tana gyara belt nata, gabata faduwa yakeyi, ta lumshe Ido kamar Mai bacci tana ji jirgi ya daga ta saki ajiya zuciya tana roko Allah ya saukesu lafiya.
*Few hours later*
Nigeria gida, da komai lalacewarta Muna Alfahari da ita.
Nnamdi Azikwe international Airport Abuja.

Ciki ikon Allah jirgi su Essha ya landing lafiya, Essha naji su land ta sauke ajiya zuciya tace” Alhamdullila” ta kalli su Amir da bacci suke Hankali kwance ta Mike ta tada Amir, sanna ta samo tapping Sadik a hankali tace” Sadik wake up , open ur eyes, you in Nigeria welcome home” ta fada Tana murmushi
Sadik daji haka da sauri ya bude ido ya juya ya kalli kofa yaga har anfara sauka ya mike, sit belt ya dawodashi, yasa hannu ya cire belts din ya Mike zai yi hanya fita, Amir ya rikoshi Yana dariya da turanci yace” easy boy, Allah Allah kake kaga kasarna ko? To gode ma Allah first”

Sadik yayi murmushi yace” Alhamdullila” Ina duban kasar da yadace na natafi da my Esshat a gobe Jumma,a, Dan haka na dau Hutun Sati Daya Dan nayi bincike🥰akai
Prince neh angon Eshha✅

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.