Download IYAYE NA GARI Hausa Novel Complete PDF

IYAYE NA GARI is a popular Hausa novel that tells the story of a young woman named Iyaye who falls in love with a man named Gari. However, their love is threatened by various obstacles, including family conflicts and societal expectations. In this blog post, we will provide information on how to download the complete PDF version of IYAYE NA GARI Hausa Novel.

IYAYE NA GARI

Written By : MG Muh’d Zaks

…………………………………………………………………
Assalamu Alaikum Warahamatullahi Ta’alah Wabarakatuhu. Barkan-mu Da Sake Kasan,Cewa Daku Adaidai Wannan Lokacin Me Albarka Wanda Yayi Daidai Da 26/09/2023.
Kai Tsaye Sunana : MG Muh’d Zaks. Daya Daga Cikin Marubuta Ko Kuma Nace Manazarci Akan Abunda Ya Soyayya Da Kuma Akan Abunda Ya Shafi Auratayya Sai Kuma Zaman-takewa
Insha Allahu Yau A Tare Dani Zakuji Wasu Muhimman Abubuwa Akan Abunda Ya Shafi IYAYE NAGARI ko Kuma Nace Muhimman Abubuwan Daya Kamata Ace Mune Zamu Fara Koyawa ‘Ya’yan-mu Su Kafin Kowa Ya Koya Musu.
A Zahirin Gaskiya Sanin Kam-mune Cewa : IYAYE NAGARI Wata Bishiya-ce 🌳 Me Cike Da Tarin Ganyayyaki Acikinta Wanda Indai Ka Shiga Karkashinta To Tabbass Zaka Samu Cikakkiyar Inuwa A Karkashinta Tareda Samun Kariya Na Ta Musamman Wanda Zai Samarwa Da Zuciyarka Farin,ciki Ba Tareda Bakin,ciki Yasan Da Faruwar Hakan Ba.
Haka Kazalika : IYAYE NAGARI Sune Makwankwadar Rahma Ga ‘Ya’yansu
Domin Kuwa : Rashin IYAYE NAGARI Bakaramar Illah Bace Ga Rayuwar Yana Kanana Da Kuma Al’umma Baki Daya
Tabbass IYAYE NAGARI Sune Mutane Na Farko Daya Kamata Ace Sune Suka Fara Zama Malaman ‘Ya’yansu Na Farko Kafin Malamansu Na Makaranta
Domin Kuwa : Duk Wata ‘Dabi’a Da Yaro Zai Aiwatar A Waje Yakan Bayyanawa Duniya 🌍 Cewa Shifa Ga Daga Gidan-da Ya Futo
Haka Kazalika : IYAYE NAGARI Sune Suka Fara Koyawa ‘Ya’yansu Tarbiya Da Kuma Addini Kafin Kowa Ya Kowa Musu A Waje
Domin Kuwa : Duk Abunda IYAYE Basu Koyawa Ya’yansu Tun A Gida Ba. To A Duk Lokacin Da ‘Ya’yanka Suka Futa A Wami Su Kanyi Tozi Da Wasu Sababbin ‘Dabi’un Sai Sukan Zamo Sababbin ‘Dabi’u A Gurin Yaran
Haka Kazalika : Hakika Yana Dakyau Mu Nawa ‘Ya’yan-mu Cikakkiyar Tarbiyya Ta Yadda Addini Zai Zamto Yayi Tasiri Agaresu Akoda Yaushe.

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.