Download Complete Yar Aikin Karuwai Book 2 Page 96-100 By Asma Baffa Hausa Novel PDF

YAR AIKIN KARUWAI 2
MATAFIYA

BOOK 2

96-100

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN

*MISKI 3in1 Alfirdaus*🌹 Albishirinku💃 original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al’ada inda hali za’a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne 🔥 🔥 ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan🙈 sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari 🙍‍♀️👱‍♀️

Bayan su Baso sun tafi Omaira ta shigo tace Aunty kinga abinda Omar ya bani,karba nayi nace inye yarinya anyi goshi sai ki ajiye abinki,ajiye min to Tarawa zanyi na siyawa Abba waya Me tsada nace to Allah ya taimaka,dariya tayi tana furta tunda Umma kin siya mata sai na siyawa Abba nace to kin kyauta ai,nace Uwa Kuma ko rakani Kashi ai Kya siya mata na tsokani Omaira,Omaira tace Allah ya kiyaye ko ficikata ai ni da Uwa haihata haihata ba irin zagin da bata yiwa Umma ba a gabanmu a’a wlh Abba ma dai

Dan Mahaifi ne muna Kuma da ilimi dai dai gwargwado if not ai da Shima baza mu kula shi ba,Abba ko sandal din Makaranta bai taba siya mu da shi ba,Nace to ba sai kuyi hakuri ba yanzu ni da aka jefar dani fa Kuma yasan an jefar dani kuyi hakuri rayuwa ce ba gashi ya wuce ba sai labari yanzu ai mu zamu nemi Lada a wajensu ko a Daina tashin zance Raina baci yake Idan na tuna,Omaira tace Chansa Aunty hakuri ai kamata yayi sunanki Hakuri,Nace ke kika sani dai jibi zamu koma gidana kuje da Hamra da me aiki kuyi gyara duk a gyare yake ayi masa na musamman,Omaira tace to zamuje sai mu tafi da wasu kayanki ko? Nace ae haka za ayi.

Mami ce ta Kira Auta da Salma part din Baffa yana zaune tace da Baffa gasu nan sun Daina zuwa school wajen kwana biyar kenan na gaji da fadan Idan basa son karatun su fada,wajen aikin ma Auta baya zuwa Office,Auta yace Kai Mami,karya nayi ai yace ni ban ce ba,Salma ce tace Malaman ne suke meeting zasu yi na sati daya shine suka bada hutu ta Kalli Auta suka hada Ido yace ae ai kuwa meeting suke shiga kullum sabo da yanda zasu inganta Makarantar,shugaban Makarantar yace cin hanci da rashawa yana gurbata masa dalibai dole ayi gyara,Baffa Yana ji yayi dariya kawai,Mami tace Auta to wannan karyar taku bata shiga ba ku canja wata,Salma tace da gaske Mami Kuma ma ba wani cikakkiyar lafiya ce Dani ba malaria har yanzu bata sake ni ba ko? ta furta ta Kalli Auta,Auta yace hakane Kam jiya ma da zazzabi ta yini,Mami ta harare su tace Kai Dalla ku rufe mana baki,Baffa ne ya dakatar da Mami yace dakata ki bisu a hankali Yara ne fa,Auta yace ei yarane mu,Baffa yace ku koma school kafin ku koma gidanku Karka bari na ganku a gida bakwa zuwa,Auta yace to zamu je ai gobe Monday Baffa kayi mata ya jiki Zazzabi tayi sosai,Baffa yace Allah ya sawwake,

Salma tace Ameen harda labgabewa,Mami murmushi tayi kawai tace Allah ya shirye ku,Auta yace Ameen dai Mami ya rike Hannun Mami shi yasa nake sonki kece ta karfen,hannunta ta fisge tace dan Allah sakeni ni fitsararre,Salma dariya tayi ta juya ta fice tana fitowa tace Baffa ya gane shi dake Namiji ne,Auta ne ya fito yace My producer, dariya Salma tayi tace ta ya na zama producer? Yace Yara fa zamuyi producing to gaki da industry guda,Salma tace sarki ni me Industry ai Kaci uban Industry din duk ma’aikatan ciki ka tarwatsa su,Rada ta masa tace jiya round 2 kayi fa na sha wahala daurewa nayi saura kadan na gudu,hannu yasa ya sarkafo ta wuyanta ta baya suna tafiya a haka, Abdullah na yana ta uban kuka na rasa yanda zanyi da shi,Auta yace ga mutuniyar can ana fama suka yi dariya,Auta yace Allah sarki bari mu Kai mata dauki suka shugo,a tsaye suka sameni Ina ta aikin jijjiga shi yaki shuru,nace wannan yaro nayi zuciya na ajiye a saman bed nace sai kayi tayi tun safe kake kuka an rasa me aka maka haba,jiya duk bamuyi bacci ba Kai Kaki hutawa ka hana wani sakewa haba Abdullah don’t make me loose,Sake daukan abina nayi nace taho kaji na tuna wahalata,Auta ne yace ko dai bashi da lafiya? Nace kaga magungunansa ni tunda Cele ta masa wanka na rasa Kansa wlh,Auta yace ko dai rauni ta masa ba a sani ba,bari a kaishi wajen likitan Yara,dakko shi mu tafi,Salma ta dauke shi suka tafi da Auta da Abdullah jariri yana ta tsaga kuka.

Aka kaishi wajen likitan ya duba shi sosai yace ai rauni aka masa a kirji,kashin hakarkarinsa ne ya goce,gyara aka masa ya bada magunguna yace ni zan sha ba yaron ba,kafin su zo gida yaro tuni yayi bacci suka dawo Auta yace Cele tayi aika aika ke ya za ayi ki bata shi ta wani yiwa jariri wanka me ta iya ita Idan ba masifa ba,Nace wlh na shiga wanka sai gani nayi ta masa wanka ta shirya shi ni bana bata ta masa wanka,Auta yace to kashin kirji ta goce masa,nace Kai bala’i karfi ta sa masa,Auta yace ki kula to,yayiwa Salma rada yace zan fita Madam sai dare zan dawo,Salma da rada itama tace abincin fa? Karki yi zan siyo mana kayan Dadi Wanda zamu samu Madara ingantacciya a jikinmu,Uhm tace a dawo lafiya Karka dade zan kulle maka kofa indai ka wuce 9pm,Yace an gama my Queen,My princess,my Paradise,har da wani rusunawa a gaban Salma kamar yana gaban Gwamna Allah ya tsare min ke,Allah ya ja zamaninki shugabar mata, Allah ya Kara Miki lafiya da yawan rai,macen kwarai sa maza ladabin dole Me hamshakiyar Industry a sarrafa man ja a sarrafa man gyara,ga Madara me inganci ga …Salma ce ta ture shi tana dariya tace please jeka wai dan kar aji sirrin su, nace Kai Auta ko kunyata,ficewa yayi ko a jikinsa.

Salma na kalla nace Salma me Industry Yan iska,Salma ta fuske tace Dan Allah karki biyewa Auta kin San halinsa da wasa kinga Abdullah sai baccinsa yake ta canja zancen,Nace ke yar bariki ni Zaki wa wayo,dariya tayi tace Aunty Kenan,na jawo zumata ta tsumi na fara sha,Salma tace kaga manya dan San min, nace bazan bayarba ku nemi taku a sirri,please Aunty nace to badan halinki ba sabo da Auta na bata guda a Yar roba,ta karbe tace na gode, Mami ce ta shugo Salma da sauri ta cillata kasan gado tayi wani sakato kamar doluwa,Mami kuwa Abdullah ta dauka ta goya shi ta fice,sannan Salma ta dakko tata tayi sauri ta shanye harda girgijewa da ruwa,na kalleta Ina dariya nace irinku Salma sai kuyi kisa baza a gane ba Kun iya funafunci,tace to sai ka zauna kana talla sai kace ciwon

Nononki Mami zo ki kalla kin gani kuzo ku gani,Auta ka gani,Dariya nayi nace jibi I yanzu dai ni Kam Ina gidana Antena sai baza ayi ba,Salma tace ku dai kuna son Antenar nan Abar da ba Dadi ba Kun damu mutane,Nayi dariya nace sai nan gaba Zaki bayani,Wise ce ta shugo ta ta tsinci zancen tace ba a zagin Antena a gaban mu mun San darajarta,Salma ta kama dariya,Wise ta hau iskanci kala tana karkada duwawu tace inama Star zasu zo kiji kirarin Antena,muna ta iya shege Salma tana jin mu,Auta ne daga fita har ya Kira ta daga tana wani kashe murya ana karkashe Ido kamar tana gabansa muka bita da kallo,kamar zata narke tana wani shagwaba tace Baby kaje ne? Auta wai Ina bakin gate na fita da mota har nayi missing naki,dariya ta kama Salma daga fita gate har an Kira waya,sai lokacin yaci gaba da driving yace karki kashe raka ni a haka tace to muje ka tuka mu a hankali,wai a haka ta wayar take raka shi hhhh muna dariya wannan iskanci na su Salma,Yar school din da Salma suke zuwa ta Iya yaren Igbo tsinta tsinta sabo da cudanyya da su,su Auta kuwa dukkansu suna jin yaren har su Baffa Idan suka juya sai ka rantse sune ma Igbo din,Idan zata fadi wata maganar sai ta jefo da Igbo,nace Dan Allah ba Dadi yaren nan wlh bana son ma na iya Ina jin Nawwar yana yinsa wani haushi,Su Wise suna jin yaren sabo da sun Dade a garin nice kawai ban ji bana so Kuma na iya amma sai ji nake yi.

Cele kuwa Sai dare Ahsan yace ta taso su tafi hotel,ta fara fushi zata masa gardama Umma ta kirata bedroom tace mene kike fushi? tace to Mami a gidan ma na dawo bazai kwana shi Daya ba kafin mu tare a gidanmu kina ji wai garin su Miracle zamu koma shi baya son nan,to shine me wallahi baki da hankali baki San ma auren ba ai Yanzu sai yanda aka yi dake kuma dole kibi abinda yake so duk inda yake son zama dole ki bishi nufinki shi zai Miki biyayya baki da hankali baki San maza ba musamman Larabawa taurin Kai ne da su wlh ba a canja musu ra’ayi ki godewa Allah ma da yace zai siya Miki gida a Nan Zaku na zuwa a kan lokaci,shi yasa Rabi ta fiki hankali sai abinda mijinta yake so,Idan Zaki nutsu ma ki nutsu kije ki bi Mijinki,Zata yi magana Umma tace zan tsinka Miki Mari wlh tafi ki bani waje shashasha Allah ya Miki gata kina iskanci bar gidan nan ko inci ubanki,Cele tasan Umma ma akwai fada ta juya ta fito tayi murmushi tace tashi mu tafi,Ahsan yaji Dadi hannu ta rike masa ta jawo shi tace muje Idan na gama rakaka wajen dangi Allah bazan sake zuwa gidan wasu ba muyi ta kwana tare tunda abin haka ne Kowa yace sai an bi miji,Ahsan bai San Cele zuciya tayi ba ya mata kiss a goshi tare da rungumeta a gaban su Rahma suka ce Uncle Ahsan sai gobe,Cele tace wai Uncle sai da safen ku suka tafi sai Hotel dinsu driver ya sauke su suka shiga,ya birge Cele tace a takaice dai na zama yar Hotel kowa Yana aurensa a gidan Miji ni kuwa Ina hotel duk Wanda ya zargeni yayi tunanin karuwa ce ni Allah ya Isa nasan Hausawa da sa Ido da zargin banza,mutum baida tabbas yana ganin Abu ya masa mummunan zato duk Wanda ya zargeni Allah ya Isa bazan yafe ba,sai Kallona sukeyi mutane sun zaci bakon balarabe na samu me shigo da kaya Nigeria da ace a garin su Miracle ne wa zai kalleka ma,Ahsan ya shiga wanka ya bar Cele tana ta masifa,fitowa yayi ya ja hannunta suka shige toilet din tare, towel din da ta daura tana Jira ya fito a wanka ta shiga ita shi ya janye

Cele ta matsa jikinsa da sauri tace haka kawai ka kalleni ta fisge nasa towel din suna dariya tace nayi zuciya Nima na zama Rabi sarkin zuciya tunda dai Babu me kawo min agaji sai dai ace ka tafi wajen Miji baka da uzuri sai na Antena to ai bazan mutu ba ayi ta cin uban local government zan daure har na Saba,yanzu na Daina musu kawai na hakura tunda abin hakane,Ahsan in tana surutunta wani ba fahimta yake ba sai dai ya tsinci wani dariya yake,Cele ta zaga ta bayansa kamar zata hau bishiya tace haka naga Salma tana yi ta dafa kafadun Ahsan ta dora kafa a kaurinsa ta kama zata hau kamar wani Katanga,ta sulmiye ta dawo kasa ta dire ta sake gwadawa tana Nishi Ahsan dariya kawai yake yi yana cewa ta hau wuyansa,Shi dadinsa yake ji sabo da yanda jikinsu yake haduwa skin to skin contact,jawota yayi gabansa Cele tace to Antena ba hakuri Allah ya shiryi Antena,tace ba dama kayi magana ace ka tafi wajenta ai shike nan ta turowa Ahsan kirji tace gani wallah yanzu na Daina magana a kashe ni,Ahsan yace wai bakya gajiya da magana,tace Ina zan gaji Antena ta sani gaba tunda kazo kasar nan shike nan a fargabar Antena nake ni mutum ma ba Tsoronsa nake ba sai Antena wlh bata Isa ba na daina, Ahsan Dadi harda sa mata Albarka duk ya susuce Yana bin Cele da mayun kallonsa,ta kalle shi ta Kalli Antena ta gama kumbura Cele tace uhmmm sannu Bashari gani dan Allah kar ta fashe,ya daure dai sai da suka yi wanka sosai shi ya mata wankan,Cele boobs dinta ya sha laguda a wanka,suna fitowa tace nasan bazan Saka Riga ba rabona da na Saka Riga tun kafin Ahsan Yazo gari kullum Idan muna tare riga Kuma tayi nata waje

Ai kuwa kafin ta rufe baki yana goge mata jiki ya cire towel din har nasa ya Maida toilet Yazo passionately ya fara sarrafa Cele kamar zai cinye ta haka yake tsotse mata jiki,Cele sakon yana Kai mata kafafunta kasa daukanta sukayi a hankali ta zauna a gefen bed yana binta da murza har ta kwanta a saman bed tayi shanana tace wa yaga Bashariyya,kafa ta daga ta dora a dokin wuyan Ahsan tare da jawo shi jikinta ya wani taho kamar karfinta ne yasa,tace wata harka sai Larabawa har ya dau haske,Ahsan ta nunawa Local government tace yi can haka Bashari, yau Ahsan ya sha Kira,In Banda Sunansa ba abinda Cele take Kira tace Ehooo Rabin Kauye na yarda daku,A hankali cikin nutsuwa ya shigeta Cele tana cewa shuway.. shuway Ahsan,wani dadi Dadi zafi zafi,Ahsan kalamai yake furtawa Bai San ma me yake furtawa ba sabo da sweet,harda hawayen Dadi lokacin da yake tsaka da barin Madara,

Cele ta zaci hawayen da yakeyi Idan zai kawo wani salo ne shima itama sai ta fara matso Kwalla tasa hannu biyu tana ta faman murza idanuwanta,Ahsan dariya kamar zaiyi me,Cele sai da aka juye sannan ta tuna da Addua tayi kuwa a makare,Ahsan ma sai lokacin ya tuna ya zauce shi Kam.

Download>>> Dr Bobby Complete Novel

Da asuba ma sai da Ahsan ya Kara kwasar dadinsa,washe gari ma su Nazifa an Kai musu shi,an rakashi duk inda ya dace kwanan su uku yace su Koma garin su Rabi shi yafi son can,Cele ba yanda ta iya taje ta bawa Kaka kudi sosai tace sai ta dawo yace ba damuwa Cele ayi ta biyayya Nima na samu Yar me Dan Kwari Kwari zan cika da ita,Cele taji Dadi tace to Karka damu Kaka zanzo na ganta za ayi komai wannan gidan barinsa zaka yi a sabon gida zaka angwance,Kaka yace sabo da rashinki zanyi aure,nace tare fa zamu tafi kaka,Yace a’a zan dai dinga zuwar Miki Ina hutawa ko ya kika ce,Cele tace rayuwa Babu kaka Ina zan iya wallahi tare zamu tafi ka bari ka auri takari a can gida fa zai baka a can wallahi indai baza kaje ba to sai dai na fasa binsa,Cele harda kuka ita sai dai kaka ya bita,yace Cele kowacce mace da haka ta Saba,Cele tace Banda ni wlh sai dai in mutuwa ba yanda zanyi amma mene amfanina,Kaka yace dama ban fada mata ba na barta ta samu dai dai ita na je can na auri wayayya,Cele tayi dariya tana goge hawayenta tace ko Kai fa tace sai mun dawo to suka yi Sallama.

Wannan karon a jirgi suka tafi motocinsa an tafi da su tuni suna can.

A Hotel dinsu suka sauka suna yin wanka suka ci abinci me rai da lafiya sannan Ahsan ya fara soyewarsa yana jin Dadi yanzu yanda Cele take sakar masa jiki tana faranta masa zagewa take sosai ba wasa,yau Cele sabo da yau da gobe taji dadin harkar sosai har rasa inda zata sa kanta tayi sabo da murna,tashi tayi ta shige toilet ta rufe da key ta tsaya tare da rike baki ta dafe Kai da hannaye tace Chansa Antena,ta Dade a ciki ita ba wankan tayi ba kawai mamaki take wai taji Dadi,tace kudirar Allah sai da Ahsan ya shigo ya sameta tana ta wani murna,murna yayi yaji shi wani ingarman Namiji ya sa Cele farin ciki taji Dadi.

Bayan sunyi wanka jam’i ya ja su sannan ya Saka rigar bacci shi yace bacci yake ji 2:30pm,Cele shiryawa tayi tace ita zata je gidan Rabi shi ya Kira driver Hammad ya kaita har can,Na dawo daga sashen Wise ba Wanda yasan zata zo sai ganin Cele nayi ta fito a mota driver ya juya,Salma ma dawowa tayi daga school yau Auta ya rigata dawowa a taxi ta dawo tunda bata iya motar ba tukun taga Cele tana ta rungume Cele tace oyoyo ya gida ya Mijin naki? Cele tace Lafiya naga kin wani yi kiba,tace to nifa nake da Auta me Madarar Dano,dariya Cele tayi tace to ya akaji da Antena? Salma tace sai godiya Mu kan karbeta dai dai gwargwado,Dariya na masu nace ba sabanba,Cele harda wakar yabon manzo

La’ilahaillallah muhammadun maulana ta daga yatsa sama dama da hagu tana rawa,Salma Kuma harda dukan kirjin sama sama tana mata Amshi la’ilahaillallah muhammadun Maulana suna bin wakar,nace maza wlh Mami ko Baffa su fito balagaggu ,Cele tana yi da larabci Salma na furta Maulana,sai da suka gaji Salma tace Aunty Cele na tafi ni girki zanyi Autana yana nan,Kice Yazo uwar dakinsa Cele tazo muka yi dariya tace muje Rabin kauye shegiya kugu duk ya bude sabo da Karbar Antena,dariya nayi nace ya ranki.

Omaira ce ta shigo tace Aunty wai ya fasa zuwa sai gobe nace to kin San gidana zamu tafi Yazo can tunda Nawwar yace yau dole mu tafi da dare,tace Allah ya kaimu amma Aunty Dan Allah ni dama cewa zanyi na fasa son Bason Ni Mubaraq nake so Wanda muke chatting yafi iya soyayya,baki ji yanda yake kula Dani ba shi ba irin Baso ba Dan Daba daba ni gaskiya nafi son Mubaraq shi yasa nace bari na fada Miki da wuri ki fadawa Yaya Nawwar Dan Allah bamu daidaita ba,Baso bai iya soyayya ba Allah Dan haduwa ya hadu amma ni bai iyaa soyayya ba,Cele tace waye? Nace Amma kika bari kika Amsa Omaira wanne irin iskanci ne wannan an Miki zabi me kyau inda Zaki huta shine kola zabi mutumin da baki Sanshi ba ma,na Sanshi fa Ina da pics dinsa rannan har video call muka yi da shi Dan ma yana Busy ne da tuni Yazo wajena amma zaizo yace,Nace sai ki fadawa Nawwar da kanki ba ruwana wlh tunda baki San ciwon kanki ba.
Cele tace wai dama ance Miki wannan yarinyar tasan me take yi ne ai duk gidanmu ba jahila kamar Omaira ,Baki Omaira ta turo ni to bana sonsa wlh Dan soyayya nake s…Cele tace ji jahila ji dabba,Rabi nima nace ji tinkiya tashi ki bar nan ko na karya ki Omaira ta mike tana cewa nidai nace bana so, Cele tace Idan kina Neman shaharriyar tinkiya to ki samu Omaira, nace ai kasurgumar jaka ce bari Nawwar din Yazo ta fada masa ta auri Mubaraq ya bata soyayya taci, na canja zancen nace Cele shine kika karyawa yaro kashin kirji ya goce sai da aka masa gyara,Cele tace Allah ai ban sani ba Allah sarki garin juyashi ne Yana min shegen kuka duk ya bata min rai garin zan juya shi maybe a nan na goce masa Kashi yara ba Kwari abu kadan sai matsala bazan sake taba shi ba,Nace Nima ba baki zanyi ba wlh ki cuceni.

Auta yana kitchen ya gurfane yana girki har ya gama kafin Salma ta dawo,Lallabawa tayi ta rungume shi ta baya yayi murmushi yace oyoyo,gabansa ta dawo ta tsaya ya hugging nata yace to ya school ya kike? tace normal wai har kayi girkin yace nayi rice and stew nayi fa Kuma har hadin Salat nayi,tace thank you har Ina ta sauri ta sake rungume shi suna kissing din juna, yace Oya go and take your shower, I’m hungry Baby,tace Alright I will be back soon okay ta juya ta shige bedroom da sauri.
A Daren muka koma gidan ni da Omaira Cele ta tafi wajen mijinta,Nawwar yana Palo yana kallo muka shiga ko Ina yasha gyara neat da shi kayanmu duk an shirya daga ni sai Abdullah da hand bag Dina,naci gayu,Omaira sannu tayiwa Nawwar ta wuce bedroom din da ta zaba,ni kuwa a kusa da shi na zauna nace Mami tace me yasa yau baka je ba? Sai fa dazu na dawo daga Office na sha aiki yau munyi baki ne meeting nayi,nace okay to ya aikin Ina kallonsa,hannuna ya rike yana murza yatsuna yace great let’s go upstairs ya dauki Yaron da Jakata muka haura sama yana cewa yau Ango nake.

Dariya nayi nace da kyar ka bari nayi 3wks fa,ai kafa na daga miki ki samu lafiya amma na sha wahala sosai,nace na gode, nace shine Kaki zuwa ka dauke ni ko sai da kaina nayi driving, sorry na gaji ne ban dawo da wuri ba that’s why, Kaci abinci? yace ke nake Jira,shagwaba na fara nace ba nace ka daina bar min cikinka da yunwa ba? ke nake Jira fa,nace ni bana so Idan kana jin yunwa Kaci ko mene ka rage min,Abdullah ya kwantar tsabar Kara irin ta Nawwar yasan Cele ta jiwa dansa ciwo amma Bai taba tambayata ya jikin Abdullah ba ko zancen bai min ba,Nace baka ce ya jikin Baby ba fa kasan kuma Cele ta goce masa kashi,yace hmmm ai danta ne to Uba zai gayawa Uwa son danta ne,kuskure ne wanda kowa zai iya yinsa manya ma ana samun akasi a hannunsu bare Cele,ke da Cele ai duk daya Kuma Auta ya gama komai ya kaiku anyi magani da ikon Allah ya warke,Rungume shi nayi nace shi yasa nake Sonka mijina Kai na musamman ne Ina abincin? yana kitchen fa,fita nayi na dakko ya bini da Mayen kallo,a plate na zuba mana naman da kayan makulashe yace a kaiwa Omaira nata na fita na Kai mata har dakinta tana ta chatting da Mubaraq dinta, na koma muka ci namu,

Cewa nayi zanyi wanka yace a’a Sam shi ban Dade da wanka ba,kin yarda nayi nace bari nayi fitsari sai gani yayi na fito na sheka wanka,sanye yake da boxers dinsa kawai ba Riga yana jirana,bayan na gama shafa turaruka na dakko rigar baccina ya kwace ta yace wahala Zaki bani please,towel din na janye a hankali cikin Salo me Jan hankali nace yayi maka? ajiyar zuciya ya sauke tare da jawoni jikinsa ya manna ni a kirjinsa kamar zai Maida ni cikinsa muna tsaye na dago a hankali cike da kwarewa na shigar da bakinta cikin nasa nan take ya cafke muka fara sarrafa juna na tashin hankali,abinka da Yan duniya ba abinda bani masa ba kunyar fadan sunan komai nake ba,boobs Dina ya durfafa yace bazai sha ba a baya sabo da na haihu akwai ruwa amma ciwon da Nonon yayi ya zuke min ruwan kullum yasa ya manta abinda yaga dama shi yake,sarrafa juna muke na fitar hankali duk mun fita a hayyacinmu,har ya samu hanya Style mukayi a ranar sunfi kala hudu mun jiyar da juna Dadi,wannan rana ta musamman ce.

Washe gari Baso zai zo zance Omaira sai fushi take yi ita bata sonsa wlh bai iya soyayya ba,Nawwar ne ya kirata yace Omaira tace Naam tana zaune Yace yanzu kin fi so ki auri Wanda baki San waye ba akan soyayyar banza ana nemar Miki jin Dadi ke baki hangowa,kiyi hakuri ki so Baso Zaki ji Dadi,Omaira tace ni Allah Yaya Nawwar bai iya kula da mace ba, Babu tarairaya ba komai,amma baka ji Mubaraq ba,ya dinga cewa kin ci abinci kuwa,no no no tashi kici abinci,Babyna me kikeyi,Baby Yaya kika tashi nafi damuwa dake Ina aiki hankalina yana wajenki,Kiran waya a rana baza ta irgu ba wlh,amma Baso tunda ya tafi bai kirani ba sai yau fa da zaizo baya taba kirana sai da dalili ni ba irinsa nake so ba wlh bana sonsa,Nawwar ya buga ya buga Omaira tace Sam ita Mubaraq take so Idan Baso Yazo a fada masa gaskiya,Nawwar bai ji dadi ba matuka yace ba komai Allah yasa hakane Mafi alkhairi tace Ameen

Tasan zaizo Kum harda masa girki muna kallonta sabo da Nawwar ba inda yaje soyewa muke,Baso yana isowa wannan karon baizo a mota ba a jirgi Yazo yaci kana nan kaya masu shegen kyau yayi kyau sosai,Omaira leshi ta Saka Riga da skert tayi kyau,Palon baki ta kaishi,Baso wani zama yayi ya tattale kafafu sannan ya kwanta ya nutse cikin kujera yana kallon tv dake wakoki jefi jefi yana duba wayarsa kamar aiki yake,Omaira abinci ta kawo masa,idonsa ta faka ta fisge wayar ta duba me yake yi taga ba komai Omaira ta ajiye masa wayarsa,Omar yace zo na nuna Miki abinda kike

nema,Omaira bata kawo komai ba taje ta Mika hannu tace mu gani hannunta ya rike tare da fisgota kadan amma sai da ta fado Kansa,Omaira ta diririce kunya ta kamata ta rasa inda zata sa kanta,yunkarawa tayi zata tashi ya sake Dafe kanta da hannunsa a hankali yayi baya da hannunsa a kanta ya janye daurin dankwalinta,dogon gashinta baki ya bayyana,Omar Baso hannayensa ya nutsa cikin gashinta Wanda ya sha gyara kawai kamshi ke tashi kanta ya dago a hankali fuskarta ta dago suna kallon juna a hankali ya hade bakinsa da nata ya mata kiss kadan ya janye bakinsa ya mata wani kallon warning yace karki sake duba min waya daga yau,Idan kinyi hakuri watarana da kaina zan baki kiyi abinda kike so da ita ba

komai a ciki,dankwalinta ya dakko tare da dora mata a kanta yace karki sake wannan ba tarbiyya bace Idan baki ji ba Kuma da kaina zan ladaftar dake,Omaira ta mike tana gyara mayafinta tana hararsa tace shine zaka min kiss haka ake yin fadan? da Kansa ya kirata tazo kamar gaske ta ja baya da sauri,yace nan Zaki zo yana nuna mata gabansa,Omaira kafada ta makale,ya Miko hannu zai kamata ta goce da gudu,murmushi yayi Omaira tace ko kaifa amma fuska kullum kamar hadari,zama tayi sannan tace Ina yini ya hanya,? Yace Alhmdllh yana ta duba wayarsa

Haka suka zauna ba Wanda ke kula wani Omaira tace wlh bazan iya ba,ta mike tace Ina zuwa taje ta Kira Nawwar tace kaje ka fada masa fa gaskiya,Nawwar ya mike jikinsa a sanyaye yaje ya samu Omar bayan sun gaisa Nawwar ya fada komai bai boye ba yace amma kayi hakuri kuruciya ce,Omar wata dariyar takaici yayi yace ba yawa ba yawa Karka damu,nasan kunyi kokarinku Kuma na gode dama na fada muku tun farko wannan baza tayi dadin sha’ani ba kuka ki gashi ta bata min lokaci,amma ba komai ta auri Wanda take so karku takura mata,Duk da haka zan Kara zuwa ko sau uku ne Idan naga ba dama na hakura kace tazo muyi Sallama,Nawwar shi kam tausayi Baso ya bashi sosai ganin gaba daya annurin Baso ya dauke.

Omaira ce ta shigo jiki a sanyaye tana jin kunyarsa ta zauna tayi shuru,yace ni me yasa ba Kya so na? Omaira tace sabo da baka iya soyayya da tarairaya ba ni ai ba aurenka zanyi ka min daba ba,farin ciki da nishadi nake so Kuma na samu me bani Wanda ya iya love,Baso muryarsa ta koma ta Yan kwayar asali yace Allah? tace ae yace to Bude kunnenki kiji dole sai kin so ni kuma ya zama dole ki aure ni ko kina so ko bakya do ko yardarki ko babu,Omaira tace sannu ubana ana soyayya dole ne? Zaki fara a kaina bana cewa Ina son Abu a juya min baya komai na sa a gaba to fa sai naga bayansa,Omaira tace sai muga Wanda zaka sa yayi min auren dole,murmushi yayi yace Zaki gani Omaira ki kwantar da hankalinki Omar Baso ba a ja da shi tun kafin matsala ta afku muke toshe ta mu, Omaira tace oho maka ni dai Mubaraq nake so Kuma shi zan aura inshallah.
A fusace Baso ya mike ba Wanda yayiwa Sallama ya wuce abinsa,Omaira tace kaji mutum wlh bazan aure shi ba ta ja tsaki ta juya ta tafi.

Tana shigowa nace kin kyauta kinji Dadi akan wani banza wanda ko zance bai zo ba,a pic da videos kawai kika Ganshi bazan iya wannan takaicinba ki shirya ki koma wajen Umma kici gaba da soyayyarki a can wacce bata San ciwon kanta ba.
Washe gari Omaira ta tattara kayanta ta tafi gida.

Omaira tana komawa Umma ta lullube ta da fada tace ita sam wlh Mubaraq take so aka buga tace Sam,Baso zuwansa wajenta biyu tana wulakanta shi a Kaduna din daga nan yace ya hakura shi baya daukan raini ta auri Wanda take so,Umma ce tace to lallai Mubaraq ya turo duk da bai taba zuwa zance ba daga waya sai video call,zai wahala a kwashe sati guda Omaira bata ga Mubaraq ya Aiko mata da gift ba,kyauta harda ta hauka Kuma komai me tsada,yau ma tana zaune wani ya shigo yaro yace ance Omaira tazo,fitowa tayi taga Yaron Mubaraq da ya Saba aikowa da ledojin shopping suna gaisawa ya Mika mata yace gashi inji Mubaraq yace kiyi hakuri zai yi tafiya ne Dubai, Omaira ta karba tana mamakin irin kyautukkan da take sha,kudi yake kashe mata kamar hauka,ta karba tayi godiya yaron ya juya ya tafi a wajen ta Kira shi tace Mubaraq kyautar nan tayi yawa ko yaushe a aike kake,yace Idan ban Miki ba wa zan yiwa sabo da ke nake Neman fa,tace to na gode Allah ya Saka da alkhairi,yace sai na kiraki ya kashe wayar.

Mubaraq ne yace iyayensa zasu zo nan da kwana uku Omaira sai murna takeyi,Umma taje har gidan Abba shawara akan auren Omaira sabo da Abba an saduda gashi Idan Yara suka hada to ba a rabuwa dole sai anyi shawara akan yaran,Abba yace tunda tana so shike nan ayi mata Addua kawai Allah yasa na gari ne.
Kwana uku kuwa suka kawo kudin aure dubu dari uku,Omaira tafi kowa murna tace Umma Yace fa ko cokali baza a siya ba ya zuba komai a gidan kar a sa bikin da nisa,Umma ta bude baki tace tashi daga nan marar kunya fitsarriya,sai kace bazawara sai Katsam muka ji an saka biki wai wata Daya tal,Mubaraq yace ya shirya.
Baso ko da aka Saka bikin zuwansa biyu again amma Omaira tace ka makara ni fa na fada bana yi.

Bayan kwanaki Cele da Ahsan suna Shirin tafiya Saudi bayan bikin Omaira,Auta kuwa soyayyar da suke da rashin kuwa tasa Mami ta Kore su suka tare a hadadden sabon gidansu harda me aikinsu,ba Wanda yake zuwa gidan sabo da rashin kunyar da su Auta suke zubawa shi da Salma.
Gaba dayanmu bama murna da auren Omaira amma ita ko a jikinta gyaran jikinta take yi sosai,haka ko Anko muka ce baza muyi ba, Omaira ta dinga kuka Yan Uwa basa sonta ita,Cele tace ba shegen Angon da zanyi aje a sakeki a banza bada ni ba,Bilkisu tace ku kyale yar iska kawayenta suyi mata.

Cele yau tare da ita muka fita Mami muka je gaisarwa muka iske Maman Sabreen tazo wai gaida Iyamami sabo da kawai ko papa zai ganta ya maidata dakinta,harda Saka Jambaki tayi wata gira an zana mata kamar budurwa,Cele tana ta dariya a ranta har Maman Sabreen ta tafi Basu hadu da Papa ba,Cele ce ta fito zamu tafi suka hadu da Sabreen,tace Sabreen Dan tsaya Ina da magana,Sabreen ta tsaya sabo da ita Cele tsoro take bata lamarinta ba mutunci,Cele tana karasowa tace ahhh iri na gani Kuma ya mana Idan ba damuwa Dan Allah ki sanar da Mama tayi goshi Kaka na yana ciki irin zubinta zai tafi da imanin kaka tsab zata gyara min Kaka ya dawo da kuruciyarsa,Dan Allah ki tayani Campaign, muna ciki, mu tayi mana ga jambaki yaji ta sha abinta ta zana girarta dodar inda kisan titin Lagos, Sabreen tace ai ba babanki bama kakanki? A’a ke bafa tsoho bane tukuf nice nake ce masa kaka sabo da wani passion kin gane,passion ne yasa nake ce masa kaka bama kaka nake cewa ba Kaks nake fada, kawai Dan Allah ki shigar da file dinmu ki tabbatar tayi signing,

Sabreen tace lallai Cele akwaiki da raini wlh uwar tawa tace to uwata ce ai naga dai uwarki ce daga Neman aure taimakonta fa zamuyi ta sha Madara da kaji Idan bata so wlh a zamanin nan baza ta samu ko kamar kaks ba,wajen na karaso tare muka zo da Cele nace uhm please Sabreen Idan Antena kike tunani kaka ma yana da abarsa dai dai misali ba matsala,ga abinci me kyau ta sha Laban taci dajjaja,ga Alburtukal ta sha ta koshi,Sabreen tace baku da aikinyi Mama tafi karfin wani Kakan ku ,Cele tace zata Neme mu da kanta ne sai munyi yanga wlh,Sabreen tace mutanen banza marasa mutunci ta Kara gaba tana dariya wai da Antenarsa tace kut Rabi kwai kwartuwar yarinya.

Bikin Omaira Yazo,Lefenta akwati takwas taji kaya masu kyau, ana gobe duk muna can har Mami,su Star duk suna can har Jamcy tana nan Santana sai ranar daurin Aure,mun sha lallai da gyaran gashi,Amarya ta zuba kyau taci gyara sosai,duk maganar da ake Ango wakilai yake turowa kawai bai zo ba har yau,Cele tace Ina jiyewa Omaira karfa taje ta auri wani banza hmmm tayi kuka da kanta,Umma tace mu dai sata a Addua kawai.

Washe gari daurin Aure Auta Salma na kugunsa da ita Yazo da abarsa zai koma,Nawwar Yazo papa,Baffa,SantanAhsan dama shi yana Hotel ranar ma Cele a wajensa ta kwana da sassafe tazo gida,a can kofar gidan Abba za a daura ba a unguwar da Umma take ba,Mata suna gida 11am Baso ya iso kamar shine Angon wata arniyar shadda ya Saka da babbar Riga yar das da ita ya dasa Yar hula a gaban goshi,shaddar ita ba sky ba,ita ba silver ba ita Kuma baza ace fara ba kyalli kawai take,Nawwar yace kaga bakano anci hula suka tafa da Baso,Auta Yazo yace babban Yaya,Baso yace a’a shegen gari shegen kaya ya amaryar? Auta yace zam zam,Baso shi kam Auta kamar ba surukinsa ba,yace shegen kaya harda yin kasa da murya iceko kana more ta? Auta yayi dariya yace ba a magana,Baso yace ka kwashi harka Karka yi da wasa Karka daga kafa kullum aiki till down no Mercy no yawaa,suka sheke da dariya,Baso yace taci kayan Dadi a hannuna na riketa sosai ta koshi duk ka kwashe albarkatun nan,Auta yana ta dariya kamar zararre yace ka iya kiwo Baso,Baso yace Tasha Kankana nayi maka maintaining komai fa,Nawwar yana jinsu Yace anyi Yayan banza a Nan,suna nan suka ga an fito a masallaci wai har an daura Auren duk Wanda ma suka shafi Omaira Basu shiga ba,Auta ya mikawa Baso hannu yace tafiya zanyi ni,Nawwar yace mu wai haka ake ba sanarwa ba komai har an daura,Baso yace shirme kenan ai haka wasu suke yi irin na kauye suka yi ai na ciki sun sheda Nima tafiya zanyi,Baso ko wajen Umma bai je ba ya wuce ana ta zuwa Allah Sanya Alkhairi,Mubaraq ya Kira Omaira yace an daura su sun wuce gida,tana ta murna tace amma ka tsaya muyi pics ai,yace sauri yake shi Kam,Su Nawwar duk gida suka wuce,kawayen Amarya sunyi Dj sosai.

Su Mami da Salma su da yamma suka wuce da su Star gaba daya sai mun Yan Kaduna da wajen magriba Amarya tayi wanka ta canja cikin wani material na daban ta sha kyau aka kawo motoci sunfi goma muka Kai Amarya gaskiya kowa sai da ya Yaba unguwar da gidan Kansa,gidane madaidaici me kyau sosai duk Wanda yaga gidan sai ya birge shi,furniture kuwa na kirki an zuba an kashe kudi a gidan sosai,dama mu dangi munje mun ga gidan tun kafin biki.
Bedroom dinta hadadde ta zauna bayan kowa yaga gida muka mata Sallama tana ta uban kuka daga ita sai kawarta guda Daya Khaleesat,itama kawar dare na karayi ta tafi aka bar Omaira tana hawaye ita kadai, har 11pm sannan taji motsin shigowar Ango ta mike lokacin ta juya baya tana duba turare a jakarta zata sake shafawa ta tsinci muryar Omar Baso irin ta daba dabarsa yace ji mana,Juyowa tayi ta da sauri,Omaira tsoro ya kamata ta fara ja da baya jikinta yana rawa tace Dan Allah ka fita Karka kashe min aure kar mijina Yazo ya ganka please wayyo Allah Dan Allah Karka kashe ni Karka cutar dani sai kuka

Baso yayi dariya a hankali yace duba wayarki,da sauri ta dauki wayarta ya kirata da wayarsa taga Mubaraq yace nine to na wayar nine mubaraq ki koma ki tambayi Abba da wa aka daura aure,ki tambayi Auta kiji da Omar Baso aka daura Kuma nine mubaraq nake chat da ke,Omaira tace karya ne tana ihun kuka,tace karya ne muryarku bata yi kama ba.

DOWNLOAD COMPLETE PDF HERE

 

 

Leave a Comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.